Kaddarata 1-1
Kaddarata 1-1
*K'ADDARATA*
By matar dear
®© Nanamariam20... arewabook
      08108353370
Ɗan tsokaci
  Ƙaddara kowa yana da tashi irin ƙaddara baka san ranar da zata zo ba kai dai kai
fata Allah ya baka ƙaddara mai ƙyau.
Wannan shafin ga baƙi ɗaya naku ne masoyana masu sona na nesa da kusa i love You
too much 🥰 a cigaba da follow nana Mariam.
£p 1&2
✍️ Typing
*K'ADDARATA*
By matar dear
Dan babban gida ne ta ko Ina mutane ne zaka Gani suna hidimar su manya da yara iri
d'aya ne kayan su atamfa ma kalar ruwan kasa ita ce jikin su, wata Yar matashiyar
mata ta taho da sauri tana Ina amarsu yau kika Gani ranar ki don ke muka taru' ta
idasa ɗakin ƴan matan kowa ka gani cikin farin ciki suke ana ta ƙwalliya ita kadai
ce ko wankan ma batai ba balle ta fara ƙwalliyar matar ta matso kusa da ita ta ce"
jiddatukhari lafiya kika kwanta nan ko wanka baki ba?''
      Ɗaga kanta tai tare da faɗin uhmm anty wallahi idan na mike jiri nake gani ga
ciwon kai.....kallon ta take cikin mamaki tace jiri kuma ko dai rashin cin abinci
da baki bane kwana biyu gaskiya zaki sa ma kan ki wani ciwo jidda tashi ki sha
tea!!
   Tashi tai zaune doguwar riga ce jikinta ta Les taji ɗinki haɗa mata tea ɗin tai
Mai kauri ta bata tasha tana gama sha tai amanshi, ga zazzaɓi da ya rufe ta dole
aka kira su abba domin kai ta asibiti
      Katsina ganaral hospital, zaune yake a office Yana duba wasu takardu da aka
kawo mashi hankali ƙwance yake dubawa ƙwankwasa Kofar da akai sai da ya kusa minti
7 Sannan ya bada izini a shigo, ko da ta shiga a ɗan firgice take tace sir an kawo
aikin gaggawa yanzu wata mata ce dan ya mutu a ciki aiki za ai mata..
    Ƙarfe 4pm suka fito daga ciki kai tsaye motar shi ya nufa domin lokacin tafiya
gida yayi, yana isa ko time ɗin su Ummu saukar su kenan daga Abuja ya gaida su wata
ƴar budurwa a hankali Cikin salon jan hankali ta ce" yaya hamad Barka da zuwa ya
aikin?"
  Alhamdulilah kawai ya furta don shi ba mutum bane Mai san dogon magana ya Mike
domin shiga daga ciki, Ummu ta kalle ta tace" hasina ki hakuri da yadda ya maki kin
san dai hamad ɗin yadda yake amma tunda kina nan zaku saba ne kinji hasina ta ta
fada tare da kama mata hannu domin shiga daga ciki, daki guda ta ware mata domin ta
zauna ciki har ta tafi gida...
   Wanka ya shiga ya fito yasa jallabiya fara yana zaune kan kujera marar shi ta
murɗa mai kichin ɗin side din shi ya nufa, Lipton ya haɗa da lemon tsami ya fito
yana ɗan na waya yana sha, wani group ya shiga na abokai ana ta cemai goro yana
matar shi ko haihuwar ta ba ai ba amma dai su jira time..
©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©
tsoho yanzu wannan sirrin daga mu sai kai zamu barshi kenan?
   Ya dafa mai kan shi ya ce"Aliyu kenan wannan sirri ni kadai nasan mainene
manufar rufe shi yanzu, don haka dakai har jidda ku barshi haka, ya mika mai wata
takarda amshi wannan ka adana ta idan har rai ya yi halinshi sai ka fidda shi kowa
ya gani a lokacin ne zasu san mainene ya faru"
   Ita abin kunya ma ya bata ta ce" baba alhaji mungode da wannan abu da kai mana
Allah ya tabbatar da alheri"
    Tunda ga wannan rana ta zamai masu abin farin ciki abun alfahari...yau muna
Alhamis babu islamiyya ya dauke ta zuwa gidan gonar shi baba alhaji ya yi faɗa
sosai saboda hakan bai da ce ba, gashi duka saura wata biyu bikin su auren da
iyayensu mata basu so a haɗa shi ba yadda zasu ne dole suka hakura tunda mazan sun
fi karfin su' karfe 9:30 ya dawo da ita gida da kaya a hannu "mama ta wulla mata
harara ta ce Kinga jidda ki fita ido na narufe wallahi ko nai maganin ki"
   Ta ɗan fara kuka "mama Allah motar muce ta lalace shine muka tafi gun gyara sai
yanzu muka samu muka taho, don ma yasan shi mai gyaran"
      Kanwarta da ke gefe ta ce" uhmm nidai to Aban nawa icreem ɗin don nasan yaya
Aliyu da nawa ya bada"
   Can ko ta juye mata kayan suka cigaba da ci Ita dai mama ta tsaya kallon ikon
Allah..
......... breakfast ne aka haɗa amma shi kam ko alamun tashi babu domin hau weekend
ne ta damu saboda ita ta haɗa abun karin don ta burge shi amma shiru babu alamun
shi, Ummu ta lura da haka ta ce" hasina yayanki sai ƙarfe 12am zai fito saboda yau
ba aiki Kinga gwanda ya huta ki sha kada ki jira shi"
Ba haka taso ba taso ace tare zasu ci domin taga ya yanayin shi zai yi idan ya ci
ɗanɗanon girkinta,amma kash sai zuwa anjima....a haka suka ci Ita da Ummu ta tashi
domin ta je tahuta domin har yanzu akwai gajiyar tafiya tare da ita ...
........... soyayya mai ƙarfi ta ƙara shiga tsakanin Aliyu da jidda iyayen su suna
ƙara tsanar abun don ita kan ta "mama ta hanata kula shi amma ina sai tayi sai
bak'ar magana da harara take sha, ƙaramar waya ya sai mata kafin ya siya sai da ya
faɗa ma baba alhaji domin ya dace ya amsa da eh, shine ya kawo mata nokia da layi
ɗaya idan mama bata nan su sha waya idan tanan saidai text da suke ma junan su"
   [Oh Allah ni ko nace naga auren su jidda da Aliyu]
    Hamad yau ba aiki sai aikin motsa jiki da yake ya gama ne zai dawo cikin gida
ta taho da saurin ta ta mika mashi ruwan sanyi a cup, amsa ya yi yana murmushi ya
ce thanks.....taji daɗin haka
  Don yanzu yana ɗan sakar mata fuska"Ummu ta mai magana shine dalilin shi yanzu na
sakin fuska, duk da cikin ranshi bai jin dadin haka ita kuma hasina ga surutu shi
kuma bai son wannan zancen"
Wanene hamad
Abdulhamid Abdullahi shine cikakken sunan shi dane ga marigayi Abdullahi inda Allah
shi kaɗai ya basu ya taso Cikin so da gata, don da kuɗin gadon shi ya cigaba da
karatu har ya girma ya fita ƙasar waje inda ya karanci cs har fannin ƙashi ya sani,
sai dai me abu ɗaya ke damin shi rashin mata mutum ne mai yawan sha'awa azumi kam a
sati sai ya yi uku Litinin da Alhamis talata duk yana yi domin samun sauƙin abin
kullum ko ruwan tea da lemon tsami yana amfani da shi amma Kamar ƙara tiron abin
yake, fari ne dogo mai saje hanci ɗan dai-dai ga baki pink color Yana da yawan sa
kananan kaya manya sai wani taro biki ko juma'a ɗan gata ɗan gayu domin Ummu ta sha
gwabashi bacin mutuwar babanshi hamad yana da shekara 24 yaro mai aji da ji da kuɗi
sai hamad
    ............shi bai gane abinda take nufi dashi ba ace wai yana asibiti amma
sai ta kawo mai abinci, abokin aikin shi ma yace yana santa gogan yace yarinya ce
zata raina shi, da kyar ya samu number ta gun hamad ɗin, Allah sarki hasina ita
tana fama da san wani ga wani shi kuma ya harbu
     Gidan baba alhaji suka hadu akai bankwana tasha matsa ba ƙadan, gobe ne zai yi
tafiyar saura kwana biyar auren
  Bayan wani lokaci
Yau saura kwana biyu biki mutane na nesa ana ta zuwa da abokan arziki, amarsu kuma
ta kasa cin abinci an barshi ne a yanayin biki ne, wani mugun zazzaɓi ne ta tashi
da shi asibiti suka nufa..
   Dr ɗin irin bai jin Hausar nan ya ce congratulations Madam na da ciki wata biyu,
hankalin kowa ya tashi kuwa abun gida suka dawo tana rusa kuka..
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un yanzu ke in banda tarar aradu daka ina kika je
ki yomin wannan aikin na shiga uku ni, wani dan tsoho ya faɗa ya kai mata duka haka
ya dunga kai mata duka mutanen gun sun kasa magana saboda irin halin da taje
fasu.....wata yar budurwa ta maso kusa da ita ta ce''anty Jidda yanzu abin da kika
ai kata mana shine dai-dai komi ace ranar daurin auren ki ace ciki ya baiyana a
jikin ki shin yanzu mai hakan ke nufi kin mana adalci komi?? Ki faɗa mana wanene
uban cikin kin ƙasa ko so kike sai baba ya tsine maki ne!
*Typing✍️*
        *ƘADDARATA*
         *bawa bai tsallake ma ƙaddarar shi*
By matar dear ✍️
  08108353370
Mom irfan
Pretty minal
Oum aiman
Meryemeh
Merat umar
Oum yasmin
00204
 0️⃣
  0️⃣
  2️⃣
   2️⃣
   0️⃣204
     0️⃣
     4️⃣
      4️⃣
 tace shine.....kawai ta sumai masu wani tashin hankalin kenan, ko tausai mama ta
tsallake ta barta nan ita da ƙanwarta, ruwa aka sa mata tarfado ita gani take
mafarki take duk ba gaskiya bane, sai da ƙanwarta ta matso kusa da ita tana kuka ta
ce" anty jidda sannu amma gaskiya banji daɗin abinda kika mana ba kin tauna mana
asiri,amma bakomi Allah ya mana maganin abin da bamu iyawa" tashi tai ta shige gun
mama tana bata hakuri domin mama taji ba daɗi sosai tana lallashin ta har ta
hakura....
   Hamad ne ƙwance kan kujera yana latsa phone ta shigo cikin palon da sallama a
bakinta daga kasuwa take, ta zauna da ga gun ƙafar shi ta ce wayyo ya "hamad nagaji
over wallahi". Tunda kingaji kije ki watsa ruwa sai ki dawo mi fira amma ki
tabbatar kin dafa mana abinci, saboda Ummu yau bata nan aikin ma sani..
   Murmushi tai ta ce" kai ya hamad ai yadda nagaji ɗin nan ace oda zakai mana,
wallahi da naji daɗi kuma na maka addu'a mai yawa" ..au yanzu kenan idan ban mana
oda ba bazaki min addu'a ba kenan?? Amma dai hasina Allah ka shirya ki tafi ki
wanka kizo mufita..
  Rigar atamfa tasa ash color tai mata ƙyau ta daura farin gyale sai jaka da
takalmi fari suma, tai ƙyau sosai, hasina ita ba doguwa ba ba gajera ba bata da
fari sosai ga hanci bakin ta ɗan babba bata sa jan baki sai man baki wata rana ma
bata sawa... restaurant suka nufa suka ci abinda suke so..
******************
Innalillahi kawai take furtawa saboda yanzu babu number da ake samun shi, gashi ta
shiga tsaka mai wuya auren kuma anfasa ance dole sai ta fadi uban cikinta,hmm kamar
kullum yau ma wani ɗan abinci ne ɗan kaɗan mama ta zuba mata domin horon yunwa ake
mata saboda ko zata fadi wanda ya mata shi,tana gama cine ciwon ciki ya kulle ta
jini zuba yake aka kaita asibiti family Dr ɗin sune yake duba ta inda aka ga taci
maganin zubda ciki ne, amma alhamdulilah bai ɓare ba sai dai zasu ƙwantar da ita
saboda ta samu hutu, yau ne kuma Aliyu ya kira tsoho suka gaisa ya ce an daura
auren ne, yaushe matata zaku turomim ita ɗan tsoho?
  Murmushi "baba alhaji ya yi ya faɗa mai halin da ake ciki, nan take ran Aliyu ya
yi sama ya ce ko dai indawo gida ne saboda gaskiyar lamari ina san matata don baza
arabamu da ita ba, idan ko ance haka komi zai faru ma", ƙwantar da hankalinka mazan
fama komi zai dai-dai kudai kubi a hankali tunda har jidda ta rufe sirrin kai ma ka
barshi a rufe..
  Yau ƙwananta uku a asibiti alhamdulilah taji sauki, mama ta tafi gida sai
ƙanwarta ita kuma ta shiga bayin ɗaƙin ta sauko a hankali tafito cikin ɗakin da
sando har ta nufi bakin get bata hadu da wanda ta sani ba..
  ...........suna gama cikin abincin suka nufi gun kallon namun daji, inda wasu su
ɗauki hoto wasu kuma su kalla har suka taho gida, tunda ummi tace mai tunda bai
santa ya daina nuna mata a fili har ta gama zaman ta tafi gida, shine fa ya maida
komi ba komi ba, gida suka nufa da sauran icreem ɗin da ya ƙara sai mata tea ta
haɗa mai ta kai mai ɗaki sai da tafito sannan ya zuba lemon tsami yasha,
Napep ta hau ta nufi tasha, tana zuwa ko ana Kaduna saura mutum ɗaya ta shiga ciki
aka tada mota sun kusa isa ne aka ce kuɗi nan ne ido ya raina fata, saboda ko nera
bata da ita wata mata da ke gefenta ta biya mata da taka yana ta Masifa haka suka
cigaba da tafiya ɗan barci ne ya ɗauke ta....
   Koda a kaba "Mariam abincin jidda ta kai mata babu ita babu labarin ta, ta jira
tafito bayin ɗaƙin kusan awa ɗaya amma shiru tana leƙawa ciki babu ita babu alamun
ta ɗan window ta kalla na glass ne ta buɗe shi aiko tafito dagudu,mama dake zaune
ta ce ke baki da hankali ne komi zaki fito haka dagudu"
  Daidai buɗe baƙin   ta zata ce bata nan, aka shigo ciki da sallama babane idon shi
jawur yake kamar ya   yi kuka, mama ta tare shi da Lafiya ya ce inna ta rasu yanzun
nan.... innalillahi   kawai suke furtawa Allah sarki inna mace mai hakuri da kamala
Allah ka jikan rai,   su manta ma da jidda da suka rufe suka kulle part ɗin su dai-
dai time ɗin ita ma   "momy tafito ita da dady mota ɗaya suka hau aka tafi gidan
gaisuwa "
   Aliyu an faɗa mashi rasuwar"inna hankali tashe ya nemi izinin tahowa aka barshi
kuwa daga can ɗin, kwanan shi uku bai ga jidda ba ya dai tambayi mama ta adaure ta
faɗa mai tana can gida a kulle"
  Mukulli ya amsa domin zuwa gunta, ko da yaje bata ba labarin ta, ita Mariam ma ta
manta bata faɗa mata bata nan ba..
Kaduna
Tunda aka sauke su a mota kowa ya kama gabanshi, ita kaɗai sai   bulayi take sallar
la'asar da aka kira ne yasa ta zuwa Masallacin mata tai sallah   ko da tafito ana
sadakar abinci ta amsa ita ma ta koma gefe tana ci, ruwa tasha   ta samu wata inuwa
tana barci har karfe 6 duk bata san lokacin na tafiya haka ba,   wata mata ta ce
baiwar Allah tashi mana ki tafi gida dare ya yi....
Yau "ummi zata dawo da kan shi ya shiga taya hasina aikin gida shi kan shi mamaki
yake shi dai yasan basanta yake ba, amma yake irin wannan rawar ƙafar bangaren
hasina kuwa ita gani take ya fara santa da yake mata irin wannan abu, jolop ɗin
shinkafa ce taji kifi haka suka yi sai sabo da hasina ta dafa da kunun aya"
Please countio
Banda caji
*ƘADDARATA* 🌹
nanamariam20.... Wattpad
nanamariam20.... arewabook
5️⃣6️⃣
  5️⃣6️⃣
yadawo a ruɗe Kamar zai kuka ya ce" Allah mama na duba duka gidan bata nan wallahi
don Allah ina kuka kaimin mata tane kutaimaka min idan narasata hauka zanyi don
Allah" .....sai a Sannan ne Mariam ta ce ai mama tun ɗazu da na kai mata abinci
naga bata nan ta gudu!!
  Riko hannun ta Aliyu ya yi ya ce" kuma kika ki faɗa mana oh Allah, Allah na tuba
Allah ka bayyana mun ita Cikin aminci ya kalli baba da dady ya ce shi an daura
auren ne wai ko mai ban ma san a ina muka kwana ba"
        Rashin Kunyar shi ƙarara suke gani, dady ya ce" oh Aliyu kenan gaban mu
kake zancen aure, to yanzu ina matar da za adaura auren ne da ita haba kabari
aganta mana sai kayi wannan maganar bana san shirme", dukawa ya yi nan inda yake
yasa kuka..
Baba alhaji ne ya matso kusa dashi yana dafa mai kafaɗa ya ce" Aliyu haba bansan ka
da saurin kuka ba don Allah kai hakuri in sha Allah yanzu, idan an fito sallar
azahar za a kara tabbatar da ita matar kace"
 Mama ta ce" oh baba alhaji daman an daura auren ne komi, da ɗan murmushi a fuskar
shi ya ce a'a ana dai kan hanya Yanzu in Sha allah da anyi sallah"
    Mariam dai idanu tasa haka, momy sai kallo babu bakin magana...
...............      ..............        .......   .......
Fitowa tai daga cikin tashar ta fara shiga anguwanni wani gidan ma har an rufe,
wani gida mai ɓakar kofa ta nufa abude sallama tai shiru cikin gidan can sama_sama
take jin matar gidan na ma mijinta hayagaga wai yakai dare gashi abincin ko na rana
bai ci ba yanzu haka dare wai ya koshi, saurarawa tai ta fito cikin ɗakin ta nufa
zaure don ganin waye farar budurwa ce bata da tsawo sosai ta ce" Lafiya dai yan
mata?"
   Zuwa nayi don Allah ku taimaka min da abinci da gun ƙwana, ni bakuwa ce bansan
kowa ba!
  Kallon uku saura ƙwata tai mata, tace fita wallahi irin kune mutanen nan Mayu da
ake faɗa.....ƙwallace ta zubo ma jidda ta durkusa tana haɗa ta da Allah da Manzon
sa ta taimaka mata da abinci ko da babu gun ƙwana, mijinta ne ya fito ya debo
abincin akwano ya bata ai ko da sauri ta amsa tafito cikin gidan, zaunawa tai a
kofar gidan ta ci abinci ta koshi ruwa tasha na fanfon waje, karfe 9pm yazo kulle
gida ya ganta zaune har ta fara barci ya ce ta shigo zauren ta kwana da safe ta
tafi, aiko haka akai kiran assalatu ne ya tadata zai tafi masallaci ne ya mika mata
pure water tai alwala sallah tai ta fito domin neman mafita
      Ummi taga sun dawo daidai taji daɗin haka, sosai fatan ta ɗaya Hammad din ya
furta kalmar ƙauna ga hasina ɗin saidai me yau yana dawowa daga asibiti yake faɗa
mata ya samu mata mai kunya in Sha allah ita yake san aura.... Ummi ta kalle shi ta
ce'' Hammad mai zai hana ka auri ita ma hasina ɗin ko don zumunta please"
  Shafa kan shi ya yi ya ce" ummi zan duba ina so in kawo maku ita ku ganta in
badamuwa", badamuwa my son Mai sunan ƴar tawa ne??
   Aminatu ya faɗa tare da shiga Cikin ɗakin..
Duk abinda suke ashe "hasina na jin su saboda taje dauko mai ruwa ne,amma hankalin
ta ya tashi ita tana nan tana dakon sanshi amma shi ashe bata ita yake ba, kenan
duk abinda yake mata ba soyayya bace innalillahi kai rayuwa ta ni kuma da wannan
ƙaddarar tazo min san maso wani kenan"
    A kwana uku duk sun bincike ko ina da Yan uwa amma babu jidda babu alamun ta,
hankalin Aliyu kuwa ya ƙara tashi kamar bashi ba duk da an daura auren nasu, amma
hakan bai mai sanyi ba idan har ba ganin ta ya yi ba, zazzaɓi ne mai zafi ya
kamashi iyayen shi ko sai faɗa suke wai zai kashe kan shi kan mace ita gata can
tana hidimar ta hankali ƙwance.....ya kalle su yace nasan duk inda jidda take ita
ma tunaninta na kaina in Sha allah zan ga matata....
    Momy ta ce''idan har Ni na haife ka sai ka sake ta yanzu anan ko kuma na tsine
maka Aliyu, ƙaramar yarinya tana neman maida kai mahaukacin ƙarfi da yaji kai don
Allah ko kunya baka ji?"
       Dady ne ya kalle ta ya ce" shin baki ga a halin da yaron nan yake ciki bane
kike mai irin wannan zance bana san haka fa"
        Wata mai ƙosai take ta ma wanke wanke saboda ta samu na kari, ɗan kokon da
take saidawa ne ta zuba mata ta bata da ƙosan, aiko ta fara sha kamar mai jiran
abata
7️⃣8️⃣
  7️⃣8️⃣
Nanamariam20.. arewabook
Nanamariam20... Wattpad
Yau satin ta ɗaya kenan tana ma mai ƙosai aiki saboda mai mata ta tafi gida, sai
dai me wani lokacin warin mai na damunta haka nan take hakuri saboda babu inda
tasani balle ta tafi gun shi, yau ma angama zasu tashi ta ɗauki dubu daya ta bata
kenan kusan 3k gareta bacin abincin rana da take siya da na dare amsa tai tai
godiya zata tafi, mai ƙosai ta ce yarinya ki hakuri Saboda yau jumla zata dawo daga
gida ita ce mai aikin nawa daman..
       Jidda ƙwalla ta cika mata ido tai tabata hakuri amma matar nan taki ko
sauraran ta, illa ma haɗa kayanta da take zata tafi gida....mikar titi take bata
san ina zata ba ji kake diffffff an bige wani abu kan titin...
  Alhamdulilah "Aliyu ya ji sauki sosai sai dai abinda ke damunshi momy da tace
dole sai ya sake ta, shi kuma yana san abin shi Allah ne ya haɗa jinin shi amma
gashi wata irin gaba ta shiga tsakanin iyayen nasu mata tabbas aka raba shi da
jidda to fa mutuwa ce kawai zai yi ruwan wanka ya haɗa zai shiga kenan sai ga
sallamar momy dawowa ya yi ya zauna bakin gado ita ma ta zauna kusa dashi"
      Ta ce" yanzu Aliyu sai ka bijire ma umarni na, kan macce maccen da baka da
tabbas kanta kana ji ranar da za a daura auren ku ciki ya bayyana har wata biyu,
amma Aliyu kan ta kake wannan haukan maccen da ta gama bada kanta ga wasu kila ma
ba mutum ɗaya ba"
   Maganganun momy sun mai zafi,budar bakin shi yace momy cikina nane ɗana ne momy
jidda bata taɓa zina ba kuma ba zai tai ba kidaina ai bata min mata......wanka mai
mari tai har sau biyu ta kalle shi tare da faɗin idan har giyar so ta debe ka kace
kaine uban ɗan can to mu iyayen ka muna da hankali, ta fita fuuuuuuu
 Wankan ma kasa shiga ya yi jallabiya yasa ya fito, motar shi ya shiga sai gidan
baba alhaji...
           Hasina duk tabi ta tame kamar ba ita ba yau ma da zazzaɓin ta tashi, ko
iya fitowa batai ba hankalin ummi ya tashi ta ce Hammad ya duba ta sai dai saurin
da yake ya ce" driver ya kawo ta asibiti, tana karyawa tai wanka tafito driver ne
ya kaita har can daman tasan office ɗin nashi kai tsaye ta nufi can ɗin, ƙwankwasa
wa tai ya bata izini, wata kujera mai kallon shi ta zauna ya ƙara mata ya jiki ta
amsa mai daga nan sukai shiru
    Wata nurse ce ta shigo ciki tare da faɗin heartbeat am sorry wallahi Ina can
gun wata mara Lafiya ne, amma yanzu gani.......hasina wani irin zafin zuciya ya
karu!
Ohh Allah yanzu kuma ga mara Lafiya, please Dr sadeeq ya duba ta man don ina san
magana dakai..
    No Amina Wannan da kaina zan mata amma ki jira ni......auna ta ya fara yi yaga
jinin ta ya ɗan hau ba sosai ba, ya kalle ta tare da faɗin sister na mai ke damin
kine haka?? Kodai kin faɗa so ne ban sani ba wani na wahalar min da ƙanwata?
   Amina ta matso ta ce" Allah sarki sister   ce ashe sannu kinji ta ɗan dafa ta ta
fakaici idon Hammad ta ture hannun nata, ta   ce ya Hammad kaina zai fashe"
    Dafa kan ta ya yi drip ya sa mata a ɗan   gadon da ke cikin ɗakin, kiran ummi ya
yi ya sanar mata halin da ake ciki ta dunga   salati...
  Shi ne yake bata labarin yadda akai, tai addu'a tare da neman sauki gun Allah,
gida Alhaji sama'ila ya nufa....ba ita ta farka ba sai bayan iaha'i ta farko da
salati bakin ta Hajiya Mariam ta matso tana mata sannu da jiki ita dai jidda sai
ido don jin kanta take ya mata nauyi saboda an mata ɗinki.
       Ta ɗan kamo ta zauna brush ta miƙa mata tai tare da haɗa mata tea mai ƙauri
ta bata, kin sha tai sai da ta matsa mata, Alhaji sama ne ya shigo da kayan itace
domin tasha taji ƙarfin jikinta.....ya ce yarinya daga ina kike kuma ina ne gidan
ku??
  Kuka tasa" Hajiya Mariam ta fara lallashin ta tace Alhaji don Allah ka bar wannan
Maganar domin ba yanzu ya kamata ai mata ita ba sai munje gida"
Zagaye garin Kano ya yi a ranar don ko zai ganta amma ko alamun ta babu, ranshi duk
bace ya koma gida ko abincin ya ƙasa ci ya tafi haɗa kayan shi domin gwanda ya tafi
Zaria zai fi mashi da zaman da yake anan, daman yana da gida a can dan uwan
mahaifiyar shi na can daman ko sunyi auren can zai kaita yanzu gashi zai tafi shi
ɗaya!
    Fitowa ya yi yana jan akwati, momy ta ce school ɗin zaka koma ne yau?? Gyada
mata kai ya yi kawai ya shiga part ɗin su jidda ita ma ya mata sallama sannan ya
fito sai dai me jin fitar motar shi yasa su tunanin ba can zai tafi ba, kafin momy
ta idaso har ya fita cikin gidan "dady ta kira ta faɗa mai abinda ke faruwa, ko da
ya kira wayar Aliyu kashe wai"
      Sai kusan yamma ya isa cikin garin Zaria, gidan shi da ke nesa da gari ya
nufa inda da kan shi ya buɗe get ɗin ya shiga, wow na ce ganin irin tsarin gidan
wata mota ce fara tass da ita number motar ansa aljidd ma'ana Aliyu jidda, ya
kalli motar ya girgiza kai.......sai ya tuna ranar da suke zance ya faɗa mata ya
sai mata mota amma sai ranar da suka tare zai bata ita yanzu gashi shi ne ɗaya yazo
gidan, buɗe wa ya yi ya shiga duk ƙura!!
   .........
            ..........
Wacce aka kira da samha ta kalle ta tace "mumy yarinyar nan bata da hankali bari na
kaita dakin nawa ai bakomi"
  Jidda bata ji daɗin yadda sarina ta mata ba haka ta bi bayan "samha ko da suka
shiga hakuri ta bata, tace bakomi ruwan wanka ta haɗa mata ta shiga tai ta fito
wata Les ta bata tasa tace ta kwanta ta huta,"
   Har dare "bata farko ba dole ummi ta taho domin ta kwana da ita, sai Cikin dare
sannan ta farko alhamdulilah jikin normal ne yanzu ta samu sauki, indomi ummi ta
miƙa mata don ta ci, amma fafur ta ki ciki saboda tana tuna Yadda Amina take faɗa
ma Hammad din ta kalaman so kafin barci ya ɗauke ta"
  Da safe da wuri ya taho domin duba jikin nata, yana shigowa Amina ta shigo a tare
kamar tare su ka taho wani bakin ciki ya ƙara lullubeta, ta gaida ummi daga yadda
taga tana wannan irin jin kunya ya tabbatar mata da ita ce Amina, sallama ya basu
tare da magungunan, ummi ta ce ai kai zaka maida mu gida ko ni sai na zauna abaya
da ita"
     Amina addu'ar samun sauƙi ta mata suka fito a ka barta cikin office ɗin, a
mota ya ke faɗin ummi ita ce fa naso ace a gida kuka fara haduwa...
Please continue
Typing 🤳
*ƘADDARATA*
   BY
matar dear
Wattpad...... nanamariam20
Arewabook...... nanamariam20
Wannan page din ga baki ɗaya naku ne masu shere fisabidillah da like wannan to na
kune ku Yadda kuke so dashi 😅
9️⃣
Alhamdulilah jikin "hasina ya fara sauki sosai sai dai har Yanzu damuwar tana nan
gashi yau Friday yau ne kuma Hammad ya ce zai kawo amina domin ta gaida ummi ita ma
ta ƙara mata sannu, ummi dai bata ce komi ba sai to kawai ta ce don ita kanta bata
san wannan abu amma zata umarce shi da ya aure su su biyun, bayan sallah juma'a ne
motar shi ta shigo cikin gidan tana jin motar tasan Hammad ne ta ƙara gyara
kwanciyar ta kan kujerar tafara barcin ƙarya minti 10 sannan suka shigo da sallama
abakin su kamar haɗin baki"
  Zaria
Gidan cin abinci ya nufa ko da ya yi odar abinda yake so, ya kasa ci sai lemon da
yake ɗan sha lokaci bayan lokaci tunaninshi ɗaya da ya kasa dainawa shin ina zan
samu jidda ne ta ina zaifara neman ta wane gari ta tafi ne, innalillahi innalillahi
kawai ya ke maimaita wa ya ƙasa tantance barci yake ko mafarki ƙwalla ce ta zubo
mashi bai san kukan yake ba sai da yaga ƙwalla ta zuba kan fuskar wayar shi da
sauri ya share ƙwallar ya tashi domin biyan su kuɗin su ya fita zagaye garin yake
kamar zai ganta haka yake ji ta ina kenan yanzu zai fara.......
Zaune suke a babban palon gidan duk kan su "dady ya kalli samha ya ce ina bakuwar
ne ki kira mana ita, tashi tai da sauri ta nufi ɗakin ta ko da ta isa ganin jidda
tai zaune kan dadduma tana lazimi ta bari tagama ta ce sister muje dady na kiran
ki''... ɗan murmushi tai ta mike da ƙyar don har yanzu jikin don ma Dr na zuwa duba
ta can suka nufa, suna shiga suka haɗa ido da sarina ta watsa mata harara daidai
idon dady kuwa ..
Dady ya ce'' sarina kin san dai bana san wannan abun ko to ki kiyaye don zan bata
maki rai yanzu" .
   Kallon dady tai don bai cika masu faɗa ba sai gashi kan wata jaka zai mata, ta
ce" dady am sorry for you"....... Jidda zaunawa tai ƙasa daga gefen su ta kuna
gaida su dady ta ce'' anty sarina ina kwana"
Alhamdulilah alhamdulilah kamar yadda kinka ganin mu nan iyalan nane nan wato
wannan "Hajiya Mariam sai babban ƴata sarina da ƙanwarta samha, muna so muji
tarihin ki kuma daga ina kika fito haka?"
    Da ƙyar ta buɗe baki tace sunana jiddatukhari....sai kuma tai shiru ta kasa
magana an tuna mata da wani abu da take san mantawa!
    Matsowa "samha tai ta ce Kinga ki faɗa ma dady sai asan abinda za ai mako ko
sisi na!"
Tashi sarina tai don jin za abata mata rai ita kaɗai samha ke kira da sisi na, amma
daga ganin wata banza tana kiran ta haka........ ganin bazata faɗa ba ne suka kyale
ta akwai lokacin da zata faɗa, suka tashi daga falon...
After 3mothn
Ciki sai ƙara girma yake tana jin motsin abinta, kasancewar ta yar doguwa sai bai
fito sosai ba, saboda zubar jinin da tai cikin ya dawo baya wata uku kenan da
ƙwanaki tafito daga kicin dauke da abinci don yanzu duk tafi so cin abinci, "samha
ta ce kai anty jidda Allah dai ya ƙara lafiya!"
           Ta maso kusa da ita ta ce'' Dady ya ce zai nema mana adimishon tare
harda ke kinga yanzu ita sisi na tana level 300ne saura Ni dake ne muka rage so ya
ce mu zaba wane school muke so"
     Jidda ta ce'' Kinga sister ki zaɓa mana kawai banda ra'ayin cewa sai wata
kawai na baki wuƙa da nama ta faɗa tana murmushi"
Wani tunani "jidda tai idan Kano ne to tabbas wata rana zasu iya haɗuwa da wanda
tasani gwanda su zauna nan ɗin wato a.b.u zaria kawai shi sulhu ba wai barin garin
nan ba.......ta ce sisi mutafi Zaria kawai!!
     !!!!!!!!
tunda ya ƙara neman ta bai samu ba ya ɗan hakura ba duka ba, ya fara school amma
online class gani yake idan ya koma can to zata dawo neman shi kullum sai ya kira
sim dinta amma shiru, ya fara kasuwancin shi ka'in da na'in ya buɗe wani shopping
na kaya an sa mai ALJID kaya ne na mata sosai da na ƙwalliya yana oda daga waje ya
zuba ma'aikata ciki sosai yana biyan su albashi daidai gwargwado...
* ..............
         Samha ta kalle ta ta ce'' uhmm am sisi tunda yau bamu da yau 12 zamu fito
class ko zamu je muga mumy ne Allah nayi kewarta Kinga dai duka wata guda kenan
Please sisi na!"
   Sai gabanta ya fadi ta tuno da gida' shin ya su mama zasu ji kenan ita da takusa
shekara ina Aliyu na yake Allah sarki ta furta ta share hawayen ta na zuba ta goge
ta ce''sisi to mutafi nima nayi kewa, mota suka shiga don tafiya gida can suka wuni
sai kusan yamma suka taho shima sai da "dady ya ƙara masu kuɗi a account ɗin su
saboda su sarina zasu gradu...na fita suka ida so school a nutse"
             Duk wanda ya gama school ɗin ranar zaka ga cikin farin ciki yake, odar
kaya sukai kala ɗaya daga ALJIDD riga ce fara sai baƙin siket da dan gyale baƙi
kayan ko sun amshe su, suma wanda ba fita zasu ba suna ta faɗar aiko can zasu riƙa
siyan kayan ciki harda samha..
!!!!!!!!!!!!!
Ummi ta fito daga cikin ɗaki tana tarar bakuwar ta ruwa ta kawo mata suka gaisa ta
kara mata ya mai jikin, ummi nuna ta tai ta ce ga tanan da sauki sosai.... Amina ta
ce Allah ya ƙara sauki to suka danyi fira!!
     Duk wannan abun da ake "hasina na jin su wani haushin amina take ji ya zatai
da ita, haka ta gama zaman ta ta tashi tare da aje ma ummi wata ledar turare wai
aba hasina"
   Ya tashi daga inda yake ya zauna kusa da ƙafar ta ya ce" in Sha allah ummi zan
yi maki biyayya akan abinda zaki faɗa min ko da bana so, balle kuma nasan alheri ne
zaki faɗa min ummi na"
          Ajiyar zuciya Hammad ya sauke tare da furta ''ummi mainene yasa kike san
na auri mata biyu?? Bana da ra'ayin yin mata biyu amma ummi nasan bazaki min zabin
banza in Sha allah ita ma hasina zan aure ta amma sai dai a haɗe bikin duk lokaci
ɗaya"..... Ummi ta ce ai wannan babu damuwa son!!
Hostel anan suke ƙwana don "dady bai yarda su fita waje kwana ba karatun kawai yake
so inda samha take karantar low ita kuma jidda Dr bangaren mata masu fama da yoyon
fitsari, kuma sun dage don basu tara samari gwara ita samha tana ɗan kula su ga
cikin ta ya kusa shiga 7 a haka kuma take karatun sai yanzu cikin ya ɗan kara
turowa kaɗan sai wasu friend ɗin su suke tunanin ko dai tana da aure shine dalilin
rashin yi ma maza magana" bikin wata kawar su za ai nan kusa da school ɗin take
anko kowa ya siya amma su dai basu siya ba saboda basu da tabbas cewa zasu ko ba
zasu ba, samha ce ta tambayi Dady ya amince masu amma ita dai Hajiya Mariam bata so
ba saboda school"
       Shagon ALJIDD suka nufa can ne daman suke da kalar atamfar, suka siya sunzo
biya ne sai mai amsar kuɗi yake firar cewa ai Chairman Aliyu mutum ne adali, abinda
nake so kawai in ga ya amarce to shi ko kallon matan ma baya yi balle ace ga
budurwa shi, bata san lokacin da ta ce waye chairman Aliyu kuma??
     Ya yi murmushi tare faɗin ai shi ne mai ALJIDD ɗin .....ita dai tunanin ta bai
kawo mata komi ba suka fito ita kan ta tai mamakin Maganar da tai, tunanin da tai
zai sa mata damuwa...
Suka taho gida kai tsaye, daga wannan term ɗin ne kuma zasu tafi hutu gida kuma a
lokacin bikin sarina...
Please continue
🤳 typing
🦋 *ƘADDARATA* 🦋
BY
Matar dear
Ku follow dina Arewabook domin samun littafin matar dear da tsoho da sabo✋
nanamariam20 arewabook
1️⃣1️⃣1️⃣1️⃣
         2️⃣1️⃣2️⃣
Fanin su "alhaji baba kuwa sun fauwala ma Allah lamuran shi, inda mama ta dage da
addu'a ita kanta tasan ta juya ma ƴar ta baya gashi yanzu bata barta an yi auren ba
gashi ta gudu duk da haka kuma an daura ina zata sa kanta ne haka, duk ta bi
masallaci da malamai domin a taya ta addu'ar Allah ya fiddo mata da yar ta lafiya
Allah kasa ta faɗa hannu na gari idan tana raye, Kamar kullum yanzu zancen bikin
ƙanwar jidda ake ita dai abin ma duk ya sure mata saboda gani take kamar za a
maimaita da jidda bata ba abin muhimmanci ba sai dai yanzu , sun dan shirya da mumy
daman sun fi shiri ita da Mariam da bikin ya zo can part ɗin ta takoma tana bata
wasu magungunan amarya sai shan gyara take ta ko wane bangaren"
Alhamdulilah sun dawo hutu gida gashi kuma bikin "sarina ko kayan da zasu sa daga
ALJIDD akai oda domin su har ɗinki akwai a masu yi a shagon samha ce take ta
jigilar masu ɗinkin ita da sisi saboda yanzu tai nauyi bata fita ko ina school ɗin
ma Hajiya Mariam ta ce bazata koma ba har sai ta haihu sannan, yan uwan dady dai
sai tsegumi suke wai ina ya samota haka akai ta hidimar hankali kwance har kasa
amarya lalle ranar asabar ɗaurin aure' ranar ce kuma jidda abokin ango ya ganta
sarina ta basu labarin ta shi kuma yaji yana san ta tafito domin su tafi saloon ya
tare ta tare da faɗin abin da ke ranshi"..... budar bakin ta ta ce don Allah kai
hakuri kaga am Ina da aure Please!!
    Ajiyar zuciya ya sauke ya ce'' no ai sister din ki ta ban labarin ki, to ki bar
ma Allah zabin shi don wai haka ta faru kice zaki gujeni ai Ni nace ina san ki am
ki bada haɗin kai bori ya hau saboda auren ki zanyi ni "
        Murmushin takaici tai ta ce'' malam na faɗa maka ina da aure ko kai baka ga
alamu bane ko so kake na aikata abinda ba shi kenan ba, don Allah ka fita a rayuwa
ta na roke ka"
    Haba" jidda uwar alkairi jiddatukhari na ya faɗa cikin wani salo da ya tuna
mata da masoyinta kuma habibinta, uhmm yanzu kenan so kike na samu dady da maganar
kenan tunda ke dai naga bazaki ban haɗin kai ba, wayar ta ce da ke hannun ta tai
ƙara alamun ana kira ta daga tare da faɗin sisina ina nan wani bawan Allah ya tare
ni ya hanani sakat don Allah ki taho mutafi"
           Samha ce ta iso gun tana sanye da after ta taho ta ce'' lah sisi ai
wannan ɗin ya Abdul ne fa kanin ango kuma abokin sa ta faɗa tana mai nuna shi"
    Ya ce'' ƙanwata samha tana nan tana wahalar da zuciya ta kila so take sai na
kwanta asibiti ko da zata amsheni.."
    Gani tai abin ba na ƙare bane, ta matsa daga jikin motar da zasu fita ta tsaya
ta tana gani samha ta amshi wayar hannu shi tana ɗannawa cikin zuciyarta ta ce
Allah ƙasa ba number ta tabashi ba.....
Hammad ba laifi yana ɗan kula da "hasina don mafi lokuta yana kiranta a waya su
danyi fira shi ma ummi ce ta matsa mai da hakan' amma kam a gida yanxu ya rage
sakewa saboda damuwa tai mashi yawa gashi yanzu an sa ranar bikin da amina ita tana
mai ƙorafin baza su zauna tare da ita ba sai dai kowa gidan shi daban ga ummi ta ce
dole zai haɗe su ya rasa tunanin me zai yi ma kan lamarin"
       Amina ce ɗauke da dan filas na abinci ta nufi office ɗin nashi ita yanzu ko
neman izinin shiga bata yi ta kutsa kai cikin, zaune ya ke da wani File a hannu
yana dubawa wanda zasu ma wata mata c's shine ya ke kallo ta idaso ciki tare da
daurawa akai ta ce'' am sorry Dr!"
    Wani kallo ya watsa mata saboda laifin da ta mashi bai ji daɗin abinda ta
aikata ba, ɗaukar number hasina tai ta buga mata woning time ɗin da ta kira kuma
ummi na kusa ta amsa tana fara mata magana ta kashe mata kira shine abin ya ke
bashi haushi a ce ita ce zata riƙa ma yar uwar shi haka? To ya kenan idan akai
auren...
        Da ƙyar ta samu ta shawo kan shi ya amshi abincin duk da baiso tana Kawo mai
shi..
  *
Baby saloon ɗin kowa sai maganar gashin jidda ake saboda yadda ya yi baƙi yana
sheki kamar me haka ga gyaran jiki da ake mata duk da tana da cikin nan amma tai
wani fresh da ita ta ƙara kyau sosai ƙarfe 6pm suka dawo gida bayan sallar
mangariba ne "dady ya kira ta parlor, ashe dai dagaske Abdul ya ke zai je gun shi
ɗin ya ce jidda na ɗauke ki a matsayin ƴata ne a yau ina so ki faɗa min tarihin ki
tsakanin ki da Allah nake so ba wai ki boye min wani abu ba ' saboda Abdul ya zo
min da wani zance ne wanda nake ganin zai yiyu.....
     Wata zufa ce mai zafi take zubo mata ta rasa mai zata ce ga "mumy daga gefen
dady ta ce jiddatukhari ke muke saurare "
  Dago Kai tai ta ce'' don Allah Dady ai min hakuri bayan bikin anty sarina in Sha
allah zan baku labarina kuma bazan boye maku komi ba"
      _Official nanamariam_
          _matar dear_
11314
 1️⃣
  1️⃣
  3️⃣
   3️⃣
   1️⃣314
     1️⃣
     4️⃣
      4️⃣
Yau kwana uku da gama bikin sarina' a yau ne kuma su "hajiya mariam ke sa ran
labarin daga bakin jidda sai dai me ta tashi da ciki, basu mai da hankali kan wani
labari ba ganin halin da take ciki hankalin samha duk ya tashi sun fito ne zasu
tafi asibiti sai ga abdul yazo jin ya labarin ƙaunar shi hankali tashe suka tafi
tare asibitin da su dady ke zuwa, ko da aka duba ta komi normal ne juyi ne wata 8
kenan da kwanaki ya zuwa yane shine dalilin jin wannan ciwon suka taho gida kan
hanyar su ta dawo wane, abdul ya tsaya ALJIDD ya sai masu kayan sanyi domin market
ɗin komi suna saidawa ba kaya kaɗai ba"
     Sun taho ne Abdul ya kalle ta cikin tausaya wa ya ce'' baby sannu Allah kin
ban tausai sosai"
 Murmushi tai ganin ya nuna damuwarsa a fili gaban kowa don shima kamar Aliyu ne
bai jin Kunyar nuna mata ƙauna gaban kowa, ko don haka zata iya amsar shi a friend
ɗin ta don bazata iya ma Aliyu kishiya ba......cikin gidan suka shiga inda suka
zauna a main parlor ɗin ana ƙara mata sannu "hajiya mariam da Alhaji suka haye sama
daga samha sai jidda da natatcen nata wato Abdul, sai aikin sannu da yake mata da
ta motsa"
   After 2 day's ta samu sauki alhamdulilah duk wani kayan haihuwa yau "hajiya
mariam ke san suje ita da yaran nata su siya, gashi kuma tana sam fita unguwa"
   amina please kinsan idan kika ce zaki haka kin ɗauki hakkin shi "Hammad ɗin
saboda ai kinsan dai mutum ne da yake sanki, am seriously idan kika mashi haka kin
cuce shi wallahi"
  Ajiyar zuciya amina ta sauke ta kalli kawar tata ta ce'' wallahi ban taɓa san
wani ɗa namiji ba irin hammad kuma zan so ace ni ɗaya zai aura ba biyu ba' ina da
kishi matuƙa zan iya aikata duk abin da zuciya ta tasani akan shi why ummin shi
zata ce dole sai ya haɗa da hasina kuma a gida daya take so mu zauna, zuciyata tana
faɗa min anya tana so na kuwa mahaifiyar shi"
  toshe baki ƙawar ta tai don jin abinda take cewa zata bata amsa ne sai gashi ya
taho a shirin shi na C's ɗin da za ai ma wata ɗan ya mutu a cikin ta, ya ƙara so
suka shiga tare domin daman tare suke aiki nuna mata yake Kamar bai santa ba,
saboda kada ana aiki su shiriri ce haka suke' karfe huɗu na yamma aka fito tiya ta
room!!
  **.                ****.   **
Haba don Allah bawan Allah kusan kullum sai nazo gunka amma sai ka riƙa wulakanci a
gareni kuma kullum sai na ganka kazo nan please help me mana!
    Da rinannun idanun shi ya kalle ta ya ce'' ki fita a ido na bana san kina zuwa
inda nake, bana san takura ban san ana min dole please get out of my life"
  Ita hakan ma da yake mata wani daɗi take ji ai dai ya kula ta ko ba daɗi dai taji
Muryar shi...
    *
Hasina gaban mamanta ta ce'' Allah mama yanzu na hakura dashi don Allah ki ce a
fasa sa bikin nan gaskiya yanzu bana san shi ki min wannan taimakon kinji uwata ta
kaina"
    ta kalle ta domin ta tabbatar da maganar da take gaske ne ko wasa' sai dai bata
ga wani alamu da zai nuna mata wai ba gaske bane ba!
    Da ƙarfe 8pm aka kira wayar ta ta duba taga jalal ne da murnar ta ta daga suka
cigaba da waya...
*ƘADDARATA*
1️⃣5️⃣1️⃣5️⃣
         6️⃣1️⃣6️⃣
ita yanzu ta maida hankali kan "Jalal ne domin tana ganin zai fi bata farin ciki"
   Hammad yanzu duk an gama haɗa kayan lefe dai saura daura aren ya ce'' a fara na
Amina sannan ai na hasina, farin ciki sosai Amina tai don jin ya ce ita ce uwar
gidan sa"
  Yau saura kwana biyar a daura auren sai shiri ake ta fannin amarya, ta je gun
malami amma yace duk ranar da aka kaita mijin ta ya yi amfani da ita ta debo abin
da shi za a haɗa domin ai mata aikin ta..
      *
Ummana mafarki tai wai ga"jidda tana neman taimako zata haihu sai kiran sunanta
take ummi ki taimaka min zan mutu kune momin Aliyu don Allah ku ya femun, furgit ta
farka daga barcin tana mai salati a cikin zuciya zufa ko duk ta jike ta ta tashi
domin yin sallar la'asar, yinin ranar duk a takura take saboda tana tuna abinda ta
gani cikin mafarkin nata"
       tana lazimi ne Aliyu ya shigo tare da faɗin don Allah "ummana waye silar
kora min mata wani gune na binciken ko ina amma na rasa ta ban san ina san sa kai
na ba don Allah ku fadamin in San halin da nake ciki wallahi ina cikin damuwa sosai
kuji tausai na ya ƙara sa yana mai zubda ƙwalla"
     Ita ma kan ta ƙwallar ce ta zubo mata ga kuma mafarkin da tai ko cikin nan oho
ta ce'' Allah naji nagani jiddatukhari mun bata tarbiyya iya iyawarmu Aliyu amma
kwatsam sai ga ciki mungani a jikin jidda wanda hakan ya babu mamaki kuma ya bamu
tsoro"
Don Allah kudaina cewa haka jidda bata zina nine uban ɗan!!
   Ita dai "umma tasan don ya kare ta ne lalle so ya kai tunda har zaka kare shege
cewar umma da sauri ya rike kafar ta yana bata hakuri,"......mun mata faɗa amma
taki faɗa mana uban shi gashi ta gudu kila gun wanda ya mata cikin ta nufa..
   Jin Maganar ta yake kamar tana soka mai wuƙa a cikin shi ne ya tashi ya fita
daman yau zai koma zaria
    **
Dole ne ranar wanka ba a boye cibi, "dady bansan ta ya zan faɗa maku wannan abin ba
gashi Abdul ya ɓullo maku da wata maganar a gaskiya bazan iya boyewa ba cikin nan
ba shege bane sai dai me ni kaina.... Sai ta fashe da kuka samha na lallashinta''
     Hajiya Mariam ce ta matso kusa da alhaji sukai wani magana, Hajiya Mariam ta
ce ma samha kama ta ku tafi ciki in Sha allah zamu mu bi komi a sannu mu san wane
ya maki wannan aikin..
        ALJIDD sai ƙara habaka yake ta ko ina ya ƙara buɗe wani mall ɗin ga gidan
cin abinci da ya buɗe da sunan sunan sai ƙara kewaye garin Zaria da Kaduna yake,
haɗa lefe can ake zuwa kayan aure da masu gyaran jiki duk can dai yana ta bunkasa
yanzu abinda yake san buɗewa gidan marayu domin Allah ya ji tausan shi ya baiyana
mashi matar shi......zaune yake a falo yana ɗan waya a ka kira shi don odar din
kayan da ya yi ta kusa sauka!!
      **
haba jidda ya kamata ki faɗa Kinga zaki samu sauki cikin ranki please ki faɗa min
ni sai na faɗa masu "mumy ɗin"
   Sunana hauwa amma yan gidan mu sun fi kirana da jiddatukhari ta taso cikin
kulawa da so na iyaye da yan uwa Allah ya haɗa jinin mu da "Aliyu tun bamu gane mai
nene so ba har muka gane inda iyayen mu basu san hadin saboda matar wa ne da nakani
suna samun sabani hakan bai sa mun rude ba saboda wani lokaci a wayar umma na muke
waya haka dai bata sani ba min samu "baba alhaji muka faɗa mai kuma ya ji daɗin
haka".
**
*
    Au kina da number shi kenan Please gwada kira muji.... ta ɗauki wayar ta fara
sa number ne kiran Abdul ya shigo ta katse tana tsaki tare da faɗin dan anaci tasa
number, ba sabis tana ƙara kira ko ta shiga
Continue