AZLA Part2-1
AZLA Part2-1
*O.H.W*
Part 2
Page 1
*thank you so much my fans for the warm love you showered me with,words can't
express how appreciative I'm, am really glad ad happy to have you guys as my
fans,its such a great honor, I appreciate ad love you with all of my heart.*
``` you comments I really appreciate them,they are so Fab. Its good that you guys
expresses your comments with me ad am really glad```
*this page is in devotion to all the sad couples, may you find peace,joy ad
happiness in your matrimonial lifes/homes*
_"Bari na kira my azla" yana shiga call log nashi yaga call din azla,kuma yayi
receiving call din "ya salam how comes" phone nashi nah da automatic call
recorder,nan abun ya fado mai, recorder dah bai taba shiga ba ma, dah kyar ya gano
inda app din yake,ya shiga yayi gefen received calls azla ce on top itace last that
kira shi yana kunawa haka yaji:_
*azla*- hello ya ashraf
*Ashraf*- wai waye pls would you just live me alone pls ad stop calling me
_dafe kai yayi "ya salam how did this happened" nan ya shiga kiran azla amma
switched off baya samu,ya rasa ya zai yi dah rayuwa shi,ita koh kwance take tana
kukan bakin ciki "I knew it was a fake love" "yanxu ya xanyi dah wannan CIKI I
don't even want aneesa to no about it much less of ashraf ad my parents, how am I
supposed to slove all this" nan wani plan ya fado mata, tah tashi ta koma parlor
inda aneesa take tah zauna "frndy how far abun n" "na fada maki ba shine ba amma
kina tah insisting" "oho dai naji Sani yafi rashin Sani,nikam gobe gida nayi" "haba
dai aneesa" "dgske bah Wanda zai zauna da ya small,shiyasa" " I fah ke kika Sani"_
_washagari da safe tah hada goma sha na arziki,tah dauki key din range Rover tah
dauka, suka fita dah ita da aneesa,sai gidan su, diyan shiya sai kuwa fadin ga azee
nan tah zo, suka shiga cikin gida,parlor Abba suka shiga suka gaida shi,sai dadi
yakeji auta tah zo gida,sai ga umma da ammi sun shigo,nan su kara dukawa suka gaida
su,sai mamakin irin hankalin da azla tayi yanzu, tah dauko katuwar Leda tah mika ma
Abba " abba gashi ah ba ya small,sai 20k naka ne,kah Kara kayi hiddiman biki,Allah
ya raya" bah karamin mamaki suka ji bah,azla ce dah magana ahankali,har ta iya
daukan Abu tah ba yar uwar ta,lallai aure na gyara mutum,sukayi tah godiya "Niko
gaskiya banson godiyar nan,yima Kai n" nan ma tah Kara basu mamaki,umma tah kada
baki tace "zaki samu zuwa bikin n" "toh gaskiya umma bansani ba,sai na tambayi ya
ashraf" "a'a lallai diyata tayi hankali kamar ba ita ba" duk suka sa dariya,Abba
yace "kada ki tambaye shi,kina jina ki zauna gidan ki,bayan sunna zata dawo 40
days" "toh Abba nshaa Allah"_
Aisha gentle
[26/10 8:01 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
*O.H.W*
Part 2
Page 2
_bata bah gidan ba,sai bayan dah aneesa tah wuce sannan tayi masu sallama tah wuce
gidan su ashraf, bah karamin dadi sukaji ba da suka ganta,sai nan2 suke dah ita,
auntie dai kallon tah kawai take,tah kasa haquri tah jawota gefe "baby ko dai
grandson ne naga duk kin Fara chanzawa" na dah nan mood inta ya chanza "laa auntie
bah komai btwn ni dah ya ashraf fa" "Anya" "dagaske" "na yarda" wayar tah yayi
ringing dan nah kaina speaking of d devil,gashi ya kira" "hello son" "auntie ya
kk,ya gida, pls ah kaima azla phone,tun jiya nake trying number Nata ban samu ba"
"lafiya kalau, I gah mata nan Bari in bata" tah mika mata wayar tah fita, daga
wayar tayi "lafiya" "haba azla Ina kiran ki switch off tun jiya" ”what do you
care,kaga kada kah dame ni with your talks" tah kashe wayar_
_6 months later_
_ah kwana ah tashi azla ce zaune bisa carpet dah dan cikin tah na wata 7,Wanda tah
daina fita ko Ina,sai fitar dole,sai tasa katon hijab da ba'a gani cikin ta,bah
Wanda ya San tanada ciki both gidan su da nasu ashraf ko tah tafi bata ciri hijab
dinta har sai ta dawo gida.sai dah ya kai wata na 7 dah taga yana girma sosai sai
ta daina fita, ashraf ne ke saukowa daga cikin jirgi,with so much excitement ah
face nashi, hotel na airport ya wuce straight ya kwanta, dan ya rage wahala kamin 2
tayi jirgin su ya daga sai Kaduna,_
_uniform dinta, tasa tah Jah mota sai school, tah shiga tayi lectures dinta karfe 2
suka tashi,tah Kama hanya zuwa gida,tah matsu ta isa taci kanzon da aneesa ta kawo
mata "ita kah dai tasana da cikin" tana isa gida, kitchen tah wuce direct tah matse
kanzon ta,tah yanka tattasai,tumatur da albasa,tah daka tarugu tah zuba soyayyen
mai da kulli da Maggi ta motse sai hadiyan yawu take parlor ta dawo tah zauna kasa
ta Fara cin kanzon ta,bude kofa dataji anyi ya sah ta dago kanta,gani abunda bata
taba expecting ba yasa ta maida duban ta ga tv......._
Aisha gentle
[28/10 11:48 am] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
*O.H.W*
Part 2
page 3
_Mamaki sosai ya Kama ashraf wah yake gani zaune inba azla shi ba,saye da uniform
na nursing ga kato ciki tayi kiba ga haske,tana kallon shi tah gefen ido tah San
bah wai ita yake kallo,tah Kara kallon TV dah ta gaji tah jingina da kujera dake
bayan ta,shigowa yayi ya zauna bisa 2 seater "malam wai lafiya daga Ina haka kah
shigo min gida ba sallama sannan 2seater tah zaman masu gida ce,1 seater ko na
zaman bako,saboda haka kamin dawo kah fita daga gidan" kuma seriously dah gaske
take bata gane ko waye ba,jawo tah yayi "ki kalle ni dah kyau zakice baki gane ni
ba,ashraf ne ko zakice kin manta Dani kuma" "awoo so Kaine ashe kana Raye na dauka
ka mutu,auren ka ko nadama nayi nadama auren ka,kuma kullum Ina cikin yin ta Ina
addu'a Allah ya nuna min ranar da zaka sauwaka min" ranshi ah bace ya wuce daki bai
Kara kallon ta ba Kitchen tah shiga tah wanke bowl din dah hannu ta,tah wuce dakin
tah,tah shiga toilet tayi wanka da alwala tah fito sallah ta Fara yi sannan tah
dawo gaban mirror ta Jah stool ta zauna mai tah Shafa dah mai na humra tah fashe
jikin ta dah turare tah sa free gown tah haye bisa gado,ko 3 min bata yi ba,bacci
ya kwashe tah mai nauyi,bude kofar dakin yayi ya shigo,yaga tana bacci takowa yayi
har kusada gado ya tsura mata ido,duk tah chanza kaman bah ita ba,tayi haske ga
kiba za'a sha'wa yana kallon ta yana fadin bazan iya sakin ki ba my azla sai dai
kiyi haquri amma bah Saki between us,haka yayi tah magana shi daya har ya gaji ya
koma parlor,knocking kofa akayi ya tashi ya bude kofar ware ido yayi momma kune,Ku
shigo mana,yayi hugging In auntie suka shiga suka zauna "son Ina diya ta tana ciki
bacci takeyi,Bari in tado ta" "a'a kyale tah ta huta" sukayi ta hira,hira su ya
tada ita daga bacci tana tunani ko su waye,Sam ta manta tah sa hijab dinta,haka tah
fito,tana shigowa taga su momma da auntie kunya tah kamata,tah dauka basu Lura da
shigowa ta bah,yasa tayi saurin juyawa zata koma ciki,momma ta tsaida ita cak
"tsaya Ina zaki diyata dawo" "tah juyo cikin kunya suka gaisa momma tace "biko muka
zo yi,banga diyata ba tun ending last month bansani ba ko munyi laifi" "laa momma
bah haka bane,banjin dadin jiki na,ga kuma school shiyasa" ......_
Aisha gentle
[29/10 5:25 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
*O.H.W*
Part 2
Page 4
_bah komai Ina laifin ki,tunda kina kira Mu gaisa,gah dan tsaraba na gani" tah nuna
katon cikin azla "laa momma" "eh mana zo ki zauna kusada ni" cikin kunya tah karasa
ta zauna kusada momma, duk tah juya sai tah ga yana kallon ta, tah buga mai uban
harara ta juya,hira sosai suka yi,karfe hudu sukayi sallah,dah kyar tah shawo
Kansu,akan su tsaya suci abinci,jollof spaghetti tah Dora, per boiling din
spaghetti tah Fara yi,bata tsaya amfani da blended kayan miya ba, tah yi chopping
kayan miya, tah zuba manja ah pot ta soya ta sah kayan miya,ta soya su sama2,tah sa
ruwa dah zasu karasa daga mata spaghetti tah xuba spices da carrots,peas da grilled
naman rago dah tah yi grilling jiya tah zuba shi aciki,kamshi kawai ke tashi bah
Kama hannu yara,suna tafasa ta zuba per boiled spaghetti,cikin 5min yayi tah kashe
gasa tah xuba cabbage aciki ta rufe pot din kamin tah sa ma xobo sugar ya buge,tah
juye cikin babban jug tah sa kankara tah kawo parlor tare da bottles din ruwa,tah
koma tah juye abincin cikin food bowl tah kawo tare da plates, plate guda auntie
tah sama azla da ashraf dan tana tunani akwai something fishy between them,bah tan
tama suka ci tare dan sununa masu all is well,sai dah pops yakai gah kiransu,sanna
suka wuce,suna wucewa tayi hanyar dakin tah jayo tah yayi "haba my dear miyasa kike
min haka,na rokeki na turo maki texts just dan kiyi haquri but you just keep on
ignoring my calls ad massages, ko ah Skype kinyi blocking nawa stop punishing me
this why,kina kar'ya min zuciya dah yawa ad kinyi heading min your caring my baby
ko su momma basu Sani ba ad I know ko Chan gida bah ki fada masu ba,dan Allah ki
yafe ni haka nan...." D@yan finger dinta tah sah ah lips inshi"shiiiii ya isa
haka,nayi haquri Allah ya kare gaba" "amin2 my sweety, "laifin ka ya goge mijina mi
kake so ina yi mah" "koh anything" "yes anything for you" "ummm am full but am
hungary for you" 😱toh nayi nan amma banso ki yafe mai bah azla _ 😕
Aisha gentle
[30/10 12:55 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
*O.H.W*
Part 2
Page 5
_Haba kah bude baki kaci abinci mana" "bazan ci bah,rike abunki" "haba ya ashraf
toh bude baki ni xan baka" da sauri ya wangale baki,dariya tayi sosai harda dafa
ciki "oh ni harda shi pizza din sai na baka" "eh mana treat me well before babyn ki
ya zo" "are you jealous" "yeah am damn jealous" "jam toh yaushe zaka koma gurin
aiki" "next week,kin gaji Dani ko" "a'a bah haka bane gobe zamuyi exams idan munci
sai skl of nursing kd" "wow my beautiful wife idan result ya fito sai mu wuce gaba
daya thou I don't want you to study here" "hmmm zaka Fara ko,bayan na Fara ah nan"
"no gaskiya banaso,Allah yasa kada ki samu" ajiye pizza din tayi tah wuce wa
tah,smiling kawai yayi ya dauki pizza ya cigaba dah ci,yana karewa ya dauki key din
mota tah ya wuce dan yasan yau idan ya zauna gida,gadi kawai zaiyi,ya wuce gidan
su,ita ko tah shirya cikin doguwar Riga tah yafa gyalenta tah dauki key din mota ta
fita,tana isa gida kallo mamaki suke binta dashi,dah ta gaji tah Fara bal'bala masu
masifa "wai dan Allah ya Abdul miye haka cikin ne baku Saba gani ba kuma" dariya
kawai yayi ya wuce ya San masifa irin ta azla" tsakiyar gida tah zauna suna tah
hira tana cin dan wake sallam akayi , bata mah ji sallamar ba tana faman dankara
danwaken ta,kamar ance tah daga ido ashraf ne ya shigo,yi tayi kamar bata ganshi
ba,kallon tah kawai yake,daukar plate dinta tayi tah wuce side din ammi tacigaba da
cin abinci, bayan ya gama gaisawa dasu umma,umma tah nuna mashi side din ammi ya
shiga,ya kawo mata dan guntun azurin shi yayi masu sallama ya wuce,gida ya wuce
direct if their is one thing left,matar shi ta fita bai Sani ba,kuma tah sa
gyale,ranshi ba karamin baci yayi ba matuka. Sai dah taci tun dare hankalin ta
kwance,tah Kama hanya zuwa gida,koshi dah kyar tah wuce ita niyyar ta tah kwana
gida sai dah abba yayi mata Jan ido sannan, tah wuce gida tana shiga parlor shine
zaune yana jiran shigowa ta......_
Aisha gentle
[30/10 10:02 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
*O.H.W*
Part 2
Page 6
_ina kika fito dah Daren nan" inda kah aiki,hala baka gani gidan mu ba" sannu yar
masu gida,sai ki koma inda kika fito,tunda baza ki iya tambayata kamin ki fita"
"toh I baka nan" "kin fi karfin ki kirani ki gaya mun zaki fita,sai kawai ki Kama
hanya zuwa gida,kuma baza ki iya sah hijab bah sai ki koma inda kika fito" bata
tanka shi bah tah Kama hanya zata wuce "ke wai kina dah hankali bazaki iya bani
haquri ba kenan kinfi so ki wuce kenan" keys din motar shi kawai tah jefa mai tah
cigaba da tafiya,keke napep ta shiga tah wuce gida,tana shiga mai gadi na batun
rufe gida,Abba na alwala zai kwanta kallon tah kawai yake "ke mi kika dawo yi kina
dah hankali zaki fito gidan ki dah dare" nan tah zaya nah ma Abba yanda sukayi wani
wa'wan Mari ya Kai mata," kara datayi sai da su umma su kah jiyo tah, dah sauri
suka fito suga lafiya,mi tah dawo yi dah daren nan, "ki tashi ki tafi gidan ki,baza
ki kwana gidan nan ba" "Abba kayi haquri kah Bari gobe dare yayi wlh" "I kina sane
dah dare yayi amma kika fito,yanda kika zo haka zaki koma" ya hauta dah duka,Sam ya
manta tana dauke da wani ciki dah kyar ammi da umma suka amshe ta,nan take tah Fara
na ku'dah kamar ranta zai fita takeji,shiko ashraf tunda tah fita hankalin shi
tashe yake kada tah bi hanya dare yayi, mota ya shiga ya yawace shiyar babu
ita,babu inuwar tah,hankalin shi yakara tashi,yana isowa Ana sata ah mota basu mah
ganshi bah sukayi asibiti dah ita bayan su yah bi,yana kuka kamar wani yaro,sua isa
asibiti labor room aka wuce da ita straight, bah karamin nadama Abba yayi bah na
bugun diyashi har haihuwa tah matso mata lokaci bai yi bah,ya tambayi ashraf yanda
sukayi,yake gaya mashi yanda sukayi nan ya Kara tausaya mata sosai,sai gah baby boy
an fito masu dah shi,doc tayi ce Abba da ashraf su cin matah office suka bi
bayanta, su umma suka wuce gida su aza mata abunda zataji,drip din ruwan dah ke
hannuta tah cire,tah rubuta masu note tah aza bisa gadon baby,tah dauki babyn
tah,suka wuce...._
Aisha gentle
[31/10 8:45 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
*O.H.W*
Part 2
Page 7
_koda su Abba suka fito office din Dr. Suka shiga dakin wayam bah kowa ah dakin
both azla da baby sai paper dah tayi rubutu kamar haka_
*Assalamu alaikum*
*Abba ya ashraf Ku gafarce ni,nasan nayi maku babban laifi,Ina rokon Ku dan
Allah kuyi haquri Ku gafarce ni tafiya tah itace mafi sauki ah wurina dah kuma
wurin Ku Ina rokon Ku gafara na dauki ashraf junior ah tare Dani,Allah ya sada Mu
da alheri,sai kuma Randa Allah zai Kara hada mu*
_yana gama karanta short note din dah tah Bari,kasa ya fadi yana faman kuka kamar
ranshi zai fita,Abba ya amshi paper din ya karanta mutuwar tsaye yayi,koda ya juya
ya ga ashraf,sume ya ganshi ji'jiga shi yayi amma ya suma,dah gudu ya fita ya kira
nurse aka kai shi single room aka sa mashi drip,sai gah su pops da family inshi
sunxo gani grandson din su,suko su ammi sun dawo da abinci dan mai jego,duk mamaki
ya kamasu instead of suga azla amma ashraf suka gani, Abba ya kasa yi masu bayyani
paper kawai ya nuna masu,sai ah sannan Abba ya samu damar gaya masu fadan dah su
kayi ita dah mijin ta har ta zo gida yayi mata fada har yakai ga duka tah komai sai
dah ya fada masu harda dukan dah yayi mata_
_tana fita daga asibitin tah tsaid@ keke napep tah kai tah har gidan tah,tace ya
jira tah zai Kai tah Tasha tah hau mota,tah shiga cikin gida sama2 suka gaisa dah
mai gadi tah shiga cikin gida,tah ajiye babyn ah cikin daki bisa gado,savings box
dinta tah dauko tah Fara budewa duk kudin dah yake turo mata dah bata amfani
dashi,gah kuma albashin shi ko wani wata ita ake kawo ma dubu 200 haka tah Tara
kudi masu shegen yawa tah dauko karama handbag tah sa kudin sannan tah kada tah
cikin baby bag,tah zuba kayan ta cikin trolley dah wasu kayan baby dah tah siye da
Wanda Baban shi da kakan ni shi suka siye tah hada su cikin trolley din drawer tah
bude tah dauki wayar tah,ta dauki babyn tah da kayan su,ko lafiya bata iyayi dah
kyau,gah kuka dah take fama dashi_
_su auntie suka wuto gidan su ko zasu ganta,amma basu sami gani tah ba,keke napep
din dah tah shiga,tana dagawa suko suna shigo kwana_ my azee kin bah Mu dah tashin
sense fah,hankalina sai dukan tara2 take yi
Aisha gentle
[01/11 4:28 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 8
_suna shiga mai gadi ya fada masu yanzu haj. tah shigo iyaka tah minti 30 ta
wuce,cikin sauri suka shiga mota suka bi hanya ko Ina rabon ido sukeyi amma basu
ganta,yana aje tah tasha motar Kaduna tah shiga iyaka tah minti 10 da shiga mota
suka tashi sai garin Kaduna_
_suna isa business center tah wuce,tah Fara browsing in case zata samu admission
kusa2,luckily for her tah ga admissions kala2 sai Wanda take so,sai dah tah tsaya
tunani garin da ko ah mafarki bah zasu zo ba_
_Canada tah zaba tayi scanning papers dinta tah tura cikin 30minti suka turo mata
feedback sunyi acknowledging dinta tah tura masu tana da dah,suka kara turo mata
feedback akan bah problem tayi e-passport tah turo masu,irin masu age inta ake so
state government na Canada zatayi sponsoring nasu,da condor apartment inda kowani
student zai zauna,dah salary dah za'a bah kowani student,saving page din tayi tah
biyasu kudin data dinsu ta wuce_
_immigration office tah tafi suka gaya mata tah dawo gobe tayi,haka tayi tah rokon
su,dah kyar suka yarda saboda babyn tah,amma sai dah suka tambaya tah suji ko tana
dah kudin e-passport smiling tayi tah dauko 25k na passport tah bayar,nan take suka
yi mata passport aka bata harda kayautar wallet dah zata sa shi ciki_
_tah Kara shiga taxi tah koma business center tayi scanning tah tura masu,suka tura
mata link dah zatayi booking airline da baby inta zuwa Canada,idan ta isa zasuyi
refounding mata kudi_
_cikin mintuna tah yi booking flight dah zai tashi jibi ranar Thursday kenan,cikin
murna tah yi printing kayan tah fita,dah yake tah san gari zaman can tayi,tah yanke
shawara zata dauki hotel room zuwa Thursday dah safe sai su isa abuja tunda jirgin
karfe 12 ne,sai bayan dah suka samu shiga part din dah tayi booking,parlor, toilet
sai bedroom,tayi placing order abinci,sai ah sannan baby ya wangale baki ya fara
kuka_
_tah dauke shi tana jijigawa amma Ina yaki kuka tah rasa abunda zatayi,itama ga
yunwa na damun tah,kamar xata fadi,dabara ya fado mata,tah kuna waya,massages tah
ko Ina suka Fara shigowa,clearing insu tayi gaba daya,dan tayi niyar tafiya,kada
zuciya ta,tah kara'ya Google tah shiga tah fara searching yanda zata iya reno baby
da abinci su_
_but tana gani bah zata iya kayan bata wani abinci ba,tayi choosing breast feeding
yafi mata sauki,tah kashe wayar,tana tunani dah tah ya zata bashi nono bayan bata
ci komai ba,ruwa tah diba ah cup ta zuba Zuma tah Fara ba baby d karamin spoon
yasha sosai,sannan ya koma bacci,ita ko taci abinci_
Aisha gentle
[01/11 9:20 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 9
_tayi wanka tah shirya,tah kuna waya tah karanta yanda zatayi ma baby wanka,gah shi
ruwan nono ya kawo, daukan babyn tayi tah bi steps din dah tah karanata har tah
kare mai wanka,tah bashi nono yayi bacci,sannan tah dauke shi picz tah tura mah
Baban shi dah yan uwan shi tare da rubuta *BABY ASHRAF junior* ah kasa_
_Sam ya kasa cin abinci bai iya komai,sai aikin tunani azla da new bouncing baby
dinshi,wasu zafa'fan hawaye sukayi dropping daga idon shi,su pops sunyi ban baki
har sun gaji,momma har dah kuka suna bakin cikin decision din dah azla tah dauka_
_bakin ciki sosai suka kasance dashi,har suka gaji suka dangana suka sah ma sarauta
Allah idanu,dah kyar ya iya shan tea,ya kura mah phone dinshi ido,Kara massage ah
Skype dinshi yaji,da gudu ya dauki wayar yah duba sako ne daga azla ya bude sakon
pictures guda 4 tah turo mai nan take yayi downloading nasu, pic din babyn shi ne
har guda 4,yaron sak Baban shi,sai dai idanu'wan shi na maman shi ne,pic din ya
kura mah ido yana hawaye,cikin kuka ya kira sunan "auntie",dah sauri tah taso Ya
nuna mata pic din rike wayar tayi tana tah kallon yaron,kuka yaci karfin ta,rike
hannu tah yayi "auntie ki daina kuka nshaa Allah zamu gansu duk inda tah
tafi",girgiza Kai tayi tana "nsha Allah zamu gansu" sukayi hugging Juna suna
tapping bayan Juna alamun la'lashi_
_haka aka sallame shi suka koma gida,suna isa yace driver ya kaishi gidan shi,duk
dah pops bai so haka bah amma bah yanda zai yi,dole su bashi space,his matured
enough ba'za suyi interfering bah,sai dai suyi supporting nashi ah duk decision din
dah ya dauka_
_bacci mai nauyi tah ke amma kukan baby ya tada tah,bataji komai ba,inda sabo tah
Saba dah dan'dan ya big,tah dauke shi tah Goya,tah samu yayi bacci,tana sauke shi
yana farkawa ya Kara bude baki,wani haushi ya bata,tah dauke shi tah Goya bah ita
tah kwanta ba sai karfe 4 na asuba,bacci mai nauyi bata mah San haske ya fito ba_
_ashraf ya kasa zaune ya kasa tsaye zagaya gida kawai yake yana imaging memories
din azla how he wish she's here with him,katon pic dinta ya dauko yasa gaba yana
kallo......._
Aisha gentle
[03/11 10:01 am] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part2
Page 10
_yana haka bacci ya kwashe shi,bah shi ya farka bah sai dah aka kira sallah
asuba,ya tashi ya alwala yayi sallah,ya Fara sabon kuka,yana cikin kukan har haske
ya fito,akayi tah knocking gida,bai mah Sani ba gani su kawai yayi tsakiyar parlor_
_"yanzu son shiyasa kah damu za'kah dawo gidan ka,ashe zaka sa mah kanka hawan jini
ne,kah cigaba dah tunani har sai paralysis ya Kama kah",sallam Abba suka ji,suka
gaisa sannan kowa ya samu wuri ya zauna,yayi mashi nasiha mai ratsa jiki akan yayi
haquri ya dauki kaddara kuma ya sake aure kada ya zauna cikin kah daici_
_"haba Abba bah auren dah Zan Kara ni azla ce mata tah ita dai, bazan taba yaudara
tah ba,zanyi haquri har Randa zata hakura tah dawo"_
_"Niko Ina mai kara baka haquri,akan kayi haquri,kah sauwaka mah azla,saboda tah yi
maka babban laifi,sannan kah yafe tah gah duk laifi..."_
_"haba Abba miye haka kuma,haba Abba ban tabah sa ran zakayi min haka ba" pops yayi
magana "ni nine nah bah ashraf auren azla,saboda haka alh. Abdullahi ah matsayin
kah na waliyin ashraf Ina mai baka shawara kah haqura kah ba magana Saki between
ashraf ad azla"_
_nan suka dai2 ya haqura ya janye magana,yayinda ashraf da ya Abdul sukayi booking
jirgi zuwa India dah sauran kasa'she dah zasu iya zuwa,_
_azla ke hada kayan su zuwa abuja SBD kada suyi missing flight dinsu,zuwa Canada
karfe 10 na dare ya nuna muna ga agogon garin canada,passengers ne ke saukowa daga
cikin jirgi,Chan na hango tah tana saukowa rike dah babyn ta_
_bayan sunyi clearing kayan su,tana Jaye dah trolley sai gah wata hada'diyar lemo
Fara da slight tint baki,tayi parking right in front of her,masu uniform dah alama
gaurds ne,suka bude kofar motar,wata hada'diyar Fara mata ce tah fito daga cikin
motar_
_tah karaso har indah azla take tsaye tana kallon ikon Allah, "hello young lady"
"hi ma'am" "so azla welcome to Canada ad my baby grand child" "thank you ma'am"
suka shiga cikin mota tah karbi baby ashraf, tana mai wasa,sai kallon tah yakeyi"_
Aisha gentle
[03/11 8:30 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 11
_Suka isa royal house din,queen Juliet tah kaita har cikin part dinta tah ware mata
gefe guda dah zata zauna,cikin part dinta,dah gefen baby ashraf inda aka hada mashi
nashi baby room da nursery room dinshi,sai masu kulla dashi ko yaushe, sukayi wanka
suka ci abinci suka huta_
_sannan take tambaya queen Juliet dalilin dah aka kawo su castle bayan form na
makaranta tah ciki,nan tah ke gaya mata,an turo da form dinta ah mail din mijin tah
mai girma sarkin garin dan yah bada permit din dah zata iya shigowa har tah zauna
garin,unfortunately sai ta gah doc. Din Nata,taji tah shiga ranta kuma tana dah
baby,shiyasa tah Kara bashi kwarin gwiwa ah bata permit ita zata rika tah,saboda
gudun sexual harassment_
_nan tah buka ci tah San Ina Baban babyn tah yake tah gaya mata komai,bata boye
ba,tah nuna mata bata kyauta ba koh kadan dah tayi making irin wanna harsh
decision, on her own she's to young for that,tah yi promising nata zata maida ita
wurin iyayen tah when she's ready to apologize ad ask for forgiveness from her
parents ad husband d father of her child,tayi mata fada sosai,har sai dah tayi dah
tasani barin mijinta da iyayen ta_
_sannan tah ke gaya mata makarantar dah ta zaba tayi canceling admission din,amma
tah samo mata wata prvt uni. Just 1 year zata kare degre program Nata kuma basu
hannata yin addini tah ba,tayi mata godiya sosai tayi hugging inta_
_wasu yammata biyu suka shigo tare da wani saurayi suka karaso parlorn karama daga
cikin su tah zube gah jikin queen "queen am super Hungary" "owk Ana Maria,go to ur
dinning sec." Tah tashi zata fita side din,queen tah tsaida tah "by the way you
should meet your sitter who is going to be staying here" duk suka miko mata hannu
at once,queen tace ma saurayin "Abraham back off she's married" ya turo baki ya
koma ya zauna,babba tah Kara turo hannu "wow hello beautiful am Ana Laura bai name
ad you are?" " *AZLA*" wow nice name its nice to meet you,hope we would be best of
frnds" "yeah God's willing" queen tace "she's my second born" "Maria is d last and
Abraham is d first" tah Nina shi, sannan karama tah miko mata hannu "hello sister
azla,its nice meeting you,hope you like me as a sister" "oh yes I do little Maria"
tayi pecking Nata ah chicks tah wuce_
Aisha gentle
[04/11 8:29 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 12
_Abraham dake zaune yace mata "hello azla" "hi Abraham" laura tah Jah tah suka je
dakin ta,sukayi tah fira lokacin sallah yayi tah tashi taje daki tayi sallah tana
idarwa aka shigo mata da Bby ashraf time din breast feeding yayi,tah bashi
nono,tana karewa laura ta shigo_
_tah karbi Bby tana mai wasa,azla tah shiga tayi wanka,tah fito tah shirya cikin
doguwar riga da laura tah fitar mata,tah yafe gyale suka fita strolling cikin gidan
duk inda suka bi sai an gaida su princesses din,tana nuna mata ko Ina na gidan_
_da dare suna zaune dinning area,suna cin abinci,king ya kira sunan tah_
_"azla"_
_"yes your majesty"_
_"no call me dad"_
_"OK dad_
_"mm your going to start your class tomorrow your admission is ready,so when are
you going to start going to school for your lecture"_
_"anytime you wish too"_
_"owk tomorrow will be nice_
_"owk dad"_
_Ya sah house keeper tah Tara maids dah gaurds da kowa na gidan,akayi introducing
dinta to them,as *princess azla*,suka gaida ita,suna ta bata gifts iya abunda zasu
iya,masu apple,grapes, strawberry, blackcurrant, pear,flowers da sauran su,sannan
suka watse_
_queen tah bata 5 set na trolley's cike dah kaya,dogayen riguna,Riga da skirt, Riga
da wando,da after dresses_
_Ana Laura tah bata Baban shoe rag da hills,flat shoe da bags diff.colors_
_shikam ashraf yafi tah shan goma sha na arziki,dan babu karamin baby ah gidan sai
shi,kowa showing mashi love yake mashi,gashi grandson,king ya dauke shi,ya fita
dashi_
Aisha gentle
[05/11 9:59 am] aysha bawa💅🏾: [04/11 9:58 pm] aysha bawa💅🏾:
🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 13
Washagari dah safe tah yi wanka,tah shirya tsab cikin doguwar Riga tah sa shoe ad
bag tah fito,driver ya Kai tah school, sai tah San gari sannan ta Fara
driving,cikin yan kwanaki tah Kara kiba tayi kyau,tah gane kan gari da makaranta
bata da wani enough time_
_kullum tah fita daga 8 sai 6 zata dawo,sai dai tah huta sannan tah yi assignments
dinta_
_junior mah,idan ya fara kuka sai an kai shi wurin tah,tayi breastfeeding nashi
sannan ah maida shi gida,kowa yasan daga wani gida tah fito_
_babu zancen raini ko walaqanci,duk dah cewar school din tah masu abuce_
_Washagari dah safe tah yi wanka,tah shirya tsab cikin doguwar Riga tah sa shoe ad
bag tah fito,driver ya Kai tah school, sai tah San gari sannan ta Fara
driving,cikin yan kwanaki tah Kara kiba tayi kyau,tah gane kan gari da makaranta
bata da wani enough time_
_kullum tah fita daga 8 sai 6 zata dawo,sai dai tah huta sannan tah yi assignments
dinta_
_junior mah,idan ya fara kuka sai an kai shi wurin tah,tayi breastfeeding nashi
sannan ah maida shi gida,kowa yasan daga wani gida tah fito_
_babu zancen raini ko walaqanci,duk dah cewar school din tah masu abuce_
_ashraf da ya Abdul ne cikin jirgi zasu tafi garin Korea dan ah kullum Idan aka
tambaye azla wani country take son xuwa,sai tace Korea_
_so kowa ya dauki Korea the best solution, shine country din dah zata Fara tunani
zuwa,amma Ina tah bi country din da bata taba so bah ah rayuwa_
_sunyi bin cike ta ko ina har cis suka bah ma pic dinta idan an ganta ayi
contacting nasu_
_Sam ashraf bai cire hope din zai gah matar shi da danshi ba,kullum addu'a yake
yana rokon Allah ya bayyana su_
_sai dai wani gefe hankalin shi tashe yake Allan kadai yasa hannu da suka
fada,babban damuwar shi kenan,kada ah salwanta dasu_
_tun yanda hope akan zai gansu har ya cire hope, bah karamin yawo sukayi bah,amma
babu ko mai nasu_
Aisha gentle
[05/11 12:23 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 12
I will like to use this medium to thank u for the dedication u made to me and my
kawas miss sa'adah.
💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅
We really really appreciate and my god continue to reward u here in dunya and in
the hereafter,my god give u more health to continue ur day to day activities,tnxx
alot sys luv😘😘
My regards to my azeee drln i luv her xoxo much❤
💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
By *umm££ umar*~✨
[05/11 7:08 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 14
_har Germany bah wani abun kwarai,ranar dah duk zasu koma naija,Abdul na kwance
bisa gado yana tunani ya tasho dah karfi_
_"yawa my man akwai last garin dah nake dah hope akan shi,nshaa Allah zamu ganta"_
_"Ina kake tunani kenan" "amma visa dinsu Kedah wuya fah,ga kudi" "kudin bashida
matasala kah dai fadi muji" " *Canada* SBD bata son garin ko nan da Chan nan kawai
zatayi tunani tah je,saboda tah san baza'ayi tunani zata tafi Chan ba"_
_"Kai dan iskan guy kah San dah haka kayi shiru" "ni in law dinka kake cema haka"
smiling kawai yayi ya shiga wanka_
_azla ce zaune bisa study table tana browsing din assignment, kasancewa gobe bah
school kuma tah Gmail din lecturer din zasu turo,yasa tah rufe system din tah cire
study glasses dinta,ta kashe wutar gefen,tah nufi dakin junior_
_koda tah shiga bata ganshi ba,bata damu bah sai ta juya tah wuce main parlor
din,tana shiga taga dad dauke da Junior yayi baki suna tah faman discussing, daga
gani kah San serious issue ne suke magana ah Kai_
_tah gaida su duka,dad yayi introducing dinta wurin bakin nashi,sannan tah ce Bari
tah karbe shi, "why,just live him here I like to be around my grandchild besides
his not crying" "owk dad"_
_har zata wuce ya tsaida tah,ya bata credit card nashi,yace suje outing ita da
siblings dinta,tayi godiya tah wuce,suna tah yaba halinta_
_tah shiga dakin kowan su tah gaya masu,tare suka shiga dakin Abraham suka gaya
mai,dah sauri ya dauki key ya tasa su gaba,saboda akwai shi akwai son outing_
_basu suka dawo ba sai 12 na dare,ah gajiye kowan su,ya wuce daki ya kwanta,itako
tah shiga dakin junior tah yi mai addu'a sannan tah wuce dakin tah_
Aisha gentle
[06/11 7:58 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 15
_Karfe 10 na safe tah tashi, tah yi wanka tah isa dinning sukayi breakfast "sis
frankly speaking I like your religion" smiling kawai tayi,bata son tah samu problem
dah masu gida suka gama cin abinci tah jah jikinta tah yi wurin junior_
_da yamma tah samu queen cikin daki tana zaune tana gani tah,tah taso da sauri_
_"baby what's wrong are you alright" tana taba goshin tah da wuya "am fine,I just
need to talk to you about something important" "hope we didn't wrong you in anyway"
"definitely no"_
_suka zauna queen na rike dah hanna'yen tah "its just that I don't want to cause
any trouble" "what trouble is is that" "about the religious thing,so am thinking of
getting a condor apartment ad a nanny,you guys have done a lot to me"_
_hannu tah sa bisa lips inta "shhhh its over your not going anywhere, you are going
to stay here,that's final no more both's_
_sai ga king ya shigo "on what ground,your not going anywhere, so stop the living
tins" yayi tah fada tah gaji ta koma daki tah kare assignment dinta_
Aisha gentle
[07/11 12:46 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 16
_sanna aka ce suje sai an kira su,for their interview,sai dah sukayi kwana 2 bah
call dinsu,dole suka Kama hanya zuwa zaria_
_su ya big da ya small tun suna trying su kira tah,amma suji switched off tun dah
hope har suka ajiye zancen hope gefe_
_aneesa da ya ansar yayan azla sunyi kira bah komai sai switched off, ga chats ma
haka shuru,sai gah Instagram dah duk tayi posting pic sai sunyi liking da
commenting, jira kawai suke sugah tayi posting wani pic ko video tah sa location_
_basu sannan wayon azla ya wuce tsamani su,tah ri'ga da tah San wannan,saboda su
dinga samun pictures din junior da video's nashi tah ke yawan posting nashi_
_ko sunyi mata magana tah direct massage bata mah accept chat din bare har su dinga
chart tah gaya masu inda take_
_har ashraf ya gano hakan kullum yana on instagram,dah tah gaji da massage dah ya
ke turo mata yasa tah ji tausan shi tayi mai reply kamar haka_
_*ya ashraf kah gafarce ni,Zan mayar mah da danka as soon as na yaye shi,saboda in
fita hakin ka,nasan ban kyauta ba amma Ina mai Neman gafara ah Gare kah,da iyayen
Mu*_
_```ni bah dah na damu akanshi bah,illa keh dah nasan saboda fadan dah ya shiga
between mu,ke nake tsoron kada ki fada hannu banza,dan Allah ki dawo,ki zauna gidan
ki,tare dah mijin ki dah iyayen Mu da yan uwa```_
Aisha gentle
[08/11 8:41 am] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 17
_Bata Kara tanka shi bah,tah dai dirji kuka son ranta har tah bah kanta haquri_
_Sunyi jiran ah kira su batun interview na visa su amma bah wani magana sai bayàn
wata uku dah dawo'wà su,sai gah kiran embassy_
_Mai nema baya fushi,suka bi hanya zuwa abuja,akayi masu interview suka dawo Monday
zasu koma su karbi visa,basu koma Monday bah sai ana gobe jirgin su zai tashi
sannan suka je suka karbà visa dinsu sannan jirgin su ya daga_
_Haka suka isa sukayi tah Neman tah bah alamun ta,azla tah fito school yunwa ya
cika mata ciki,naza tah iya kara'sawa gida bah,tah tsaya gaban wani MacDonald's tah
shiga_
_Tayi ordering burger dah coffee latte,sunyi nai manta har sun gaji sai uban yunwa
dake damun su,suka hango MacDonald's suka kamo hanya,suna shiga ita ko tana fita
tah kofar fita,_
_Tah shiga motar tah,tayi gidah.saida sukayi sati daya suna Neman tah suka gaji
suka koma,sunyi iya kokarin su_
_Haka suka koma bah wata magana kowa ya fitar dah ranshi,banda ashraf shi dah ah
kullum gani yake kamar mafarki ne,duk yayi baki ya rame_
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
_Yau dah gobe duk daya n gah Allah_
_Days passes by,weeks passes by,months passes by,an waye gari yau azla is a
graduate, tayi graduating ah fani'n B.sc nutrition ad midwifery_
_Tah fito cikà'ka nurse,ah Yau ne tayi posting pic dinta dah location nata tah
rubutu kamar haka *alhamdulillah I'm now a graduate, I'll soon be going back home
#missed my family #homesweethome* tayi posting_
_Unfortunately they are all busy suna shirye'shiryen auren Abdul,its time for them
to move on_
Aisha gentle
[09/11 12:41 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 18
_King da queen ne zaune suka kira yaran su gabà daya suka yi mah azla akan maganar
ya kamata suje suga iyayen tah tunda tah kamala karatu_
_dan su San batà fada hannu banza ba,sanna sukayi mata babban albishir akan Yau dah
karfe 2 na rana bayan sallah jum@ zasu karbi musulunci_
_Sun gano duk shirme ne abunda sukeyi,sun gane cewa musulunci is the best thing in
this life,kuma nshaa Allah zasuyi aiki dashi_
_Bah karamin dadi taji bah,bata mah San sada tayi hugging dinsu gaba daya bah
kowansu da shade of tears dinsu._
_Bayan sallah juma'a suka amshi musulunci ah central mosque indah king ya zama
Muhammad, queen Aisha, Abraham Ibrahim,Ana Laura lauree,Ana Maria maryam bah su
kadai bah,mutane dah yawa sun karbi musulunci,Allah yasa mu dace_
_sunyi duk procedure dah ya kamata,amma governor din Canada bai yarda king da
family din shi su bi normal airline, din dah kowa ke shiga_
_yasa ah bada private jet din dah za'ayi kaisu naija,sai shirye-shiryen tafiya azla
da junior ake,total parking takeyi tana murna zuwa gida_
_wani gefen tana fargaba yanda Abun zai kasance,cikin farin ciki queen ta shigo
rike da katuwar jikah,tayi hugging inta "my azla how is the parking going" "fine
mum" "I got a small gift for you ad my grand bby" "oh mum ain't you tired of giving
us gifts,we already got so much from you"_
_" shhh don't say no too my gift" tah bude jikar tah dauko box guda ciki tah
bata,tana budewa taga complete set na necklace,bracelet, watch, earring,ring baban
gaske yaji salt da pepper😂 sai sparkling yake dayan box din tah miko mata,shiko
kudi ne ke ciki,shine gift din junior, wai tayi investing mashi kudin ko tah bude
mai savings account tah zuba mai aciki"_
Aisha gentle
[09/11 8:33 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 19
_su *BANYE da MISS Sa'adah* sai wangale baki sukeyi they are jealous,miss mah gani
nayi kamar zata tafi saboda black stomach banye ko hannu sai rawa yake sai kace ita
aka bah gift din_
_Yau au azla an sauka garin Kaduna duk da yan gyare-gyaren dah akayi ma garin,bai
hana ta gane gidan ya big bah_
_ya big na zaune ita da diyanta akayi knocking "waye" "visitors ne" wanna murya
kamar nasan mai ita tana bude gidan azla ta gani da wasu mutane bayan tah_
_duk dà kiba da farin dah azla tayi tah chanza kamar ba ita ba,bai hana ta gane tah
ba sakin baki tayi idonta cike da hawaye sai fadin_
_"Allah yasa ba marfarki nakeyi ba" kamar marfarki taji ance "your not dreaming yà
big" kuka ta fashe dashi "azla Dana kina Raye kina Nigeria ga azla kika sa muna
dutse kina gani kinyi muna adalci...."_
_kuka ya kara kuce mata " ya big ki bari mu shigo mana zan gaya maki komai_
_juyawa gefe tayi tah basu wuri suka shigo,tah muna masu wurin zama suka zauna sai
adoring yaranta sukeyi_
_ruwa da drinks tah kai masu sannan taje daki ta kira ya small ko minti 30 masu
kyau bata yi bah sai gata ta Iso_
_dah kyar suka lalashi ya small tayi shiru, Dan tah cire ran zata kara gani kanwa
ta,nan azla tah basu labarin komai bata boye masu ba,amma bah suga wani abun barin
gida ba,in bah yarinta irin na azla bah_
_ya big tace mata "sai ki shirya kuke je Zaria Allah yasa su yafe maki_
Aisha gentle
[10/11 8:52 am] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*G.O.N*
Part 2
Page 20
_Suna isa bakin kofar gida ya Abdul tah gani tsaye tareda ashraf bata ko kalli
gefen su bah tah dauki danta tayi masu jagora suka shiga cikin gidan_
_tsaye suke suna mamaki kallo kawai suka bisu dashi,ya ansar ya fito ya kira su
suka shiga parlor Abba,suka gaisa da king da prince Ibrahim_
_nan king ya kwashe komai ya gaya masu sannan yake roka mata su yafe mata yasan
batayi daidai ba,amma yaranci ne suyi haquri su yafe ta,tah koma gidan tah kuma ta
zauna lafiya da iyayen tah_
_Sam Abba bai damu ba Dan shima sai ya sata cikin tashin hankalin da tah sa su,Abu
daya ne idan ya tuno dashi sai yayi hamdala_
_tah fada gidan kwarai,sana'diyar ta wasu sun musulun'tah tabbasa azla diya tah
kwarai ce,yasan baza tah fada hannu banza ba,kullum cikin mata addu'a suke_
_ah fili sai ya nuna shi ko kadan bai dah bukata da ita,saboda haka king yayi
haquri ya tafi dah ita,tayi abunda taga dama,tunda har ta iya taking decision on
her own then tah tafi ta cigaba daga inda tah tsaya_
_wani masifa'fen mari ammi tah sakar mata saida ta fadi dah sauri umma tah zo,tah
rike tah tana kuka "haba khadija bah haka ya kamata kiyi mata bah,ki godema Allah
da yasa suka fada hannu kwarai amma bah mari bah,haba ki dinga tunani kamin komai
mana"_
_"ya ki sake ni,ki bari in kashe ta kowa ya huta,yan uwan ki basu samuna hawan jini
ba,ke baza ki samu nah ba, bakin uwa bai da kyau Yau dah na maki shi azla"_
_dah kyar azla ta tashi tah jah hannu junior dah ya fara iya tafiya," junior wuce
muje" duk wannan abun ah gaban idon su ashraf,dah sauri ammi tah jaye junior "bah
ni jika nah,duk inda zaki tafi Allah ya kai ki lafiya"_
_" nagode da addu'a ki ammi" tah kama hanya zata fita,dah sauri suka sha gaban
tah,ashraf ya wanka mata mari_
Aisha gentle
[10/11 9:08 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*G.O.N*
Part 2
Page 21
_'ke yar wahala ina ce,haquri ne baza ki iya badawa bah komiye" hannu tah ya jah
ya kaita parlor Abba ya yarda ita nan_
_zaki bada haquri ko sai na bata maki rai" cikin kuka tah fara basu haquri "Abba
Dan Allah kayi haquri kah yafe ni badon hali na bah sai Dan Allah"_
_amma idan haka bazai samu bah,ga ashraf nan,ko ahaka ma nah gode,Allah ya saka da
alhire" tah kama hanya har tah kai bakin kofa_
_ashraf ya riko hannu ta "am not mad at you at all azla,av forgiven you for all
what you have done to me,and I hope you will do the same to me"_
_murmushin da yafi kuka ciwo tayi " how I wish my parents can forgive me the way
you just did,but that can't happen, I guess this is not the right place for me"_
_tah jaye hannu ta zata wuce,ya kara rike hannu tah "the child you left does not
matter but you do so if they can't forgive you,I guess we'll leave the child with
them and go together but I won't just stand an lose you I guess if I lose you again
av all ready lost you forever"_
_ya jah hannu tah zasu wuce,dah karfi Abba yayi magana " you fools where are you
going, ni nah yafe mah diyata,Wanda duk bai yafe mata bah to sai dai ya bah min
gida"_
_dah gudu suka sheko sukayi hugging inshi,tana tayi mai godiya_
_sanna fah aka shiga girke-girke yan Canada dadi kawai suke ji Yau zasu ci abincin
yan Nigeria, cikin 1 hour aka shirya masu abinci kala uku sai Wanda suka ga dama
ci_
_su auntie pops da momma an isa,momma na lake dah azla kamar saceta akace
za'ayi,duk dah haka ammi bata kula tah_
_takaici mah suke bata,daga su ha ita azla din yan dah taga suna nan2 da ita,ita
koh azla tah ga alamun haka shiyasa tah kara shigewa jikin momma kamar zata koma
ciki_
_bata wurin momma bata wurin umma da auntie,sun rasa ina zasu sa tah duk dadi ya
cika su_
Aisha gentle
[11/11 8:00 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZlA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
*G.N.O*
Part2
Page 22
Dah dare duk suka taru parlor akan maganar azla da ashraf pops da king sunyi
maganar azla ta koma gidan tah_
_shiko Abba yayi tsaye akan ashraf ya saki azla,shiko ashraf ko kadan bai yarda da
wannan zancen ba,dah kyar ya Abdul ya ja ra'ayin shi yah yarda tah koma_
_"na yarda azla ta koma gidan mijin tah,amma bazata kara ko hour biyu basu kyau ah
gidan nan ba","haba Dan uwa kah bari ta kwana biyu mana" "a'a pops kyaleni da ita_
_nima in yi magani tah son raina" duk suka sa dariya sukayi tah fira,sanna Abba ya
yarda ta yi kwana biyu,ashraf kamar zai ci rai sbd takaici_
_cikin kwana biyu aka chanza komai na gidan akasa sabo,ita ko gyara tah kawai
sukeyi,junior yana gidan su pops tunda yaji ance dady yabi baban shi_
_Yau suka raka azla gidan tah suka wuce Aka bata ita da halin ta😂,parlor tah dawo
tana kallo kodan bata ji shigowa ba_
_ji tayi anyi hugging inta tah baya,tana juyawa taga ashraf da big smile dah yake
carrying on his face so dope_
_"ya ashraf you almost scared me to death" sorry my queen but you kind of nervous
why" "am just so unpleasant I don't no how to look at you,off all the things that
happened but still you choose to forgive me,am sorry for all av done to you,I don't
no how to repay you_
_ummmm" what " am just thinking repay me with a hot name and a big hot kiss_
_smiling tayi your my hero I don't even no what name to give you" so what about my
kiss" 😉 don't bother har sai ka gaji_
Asuba ta gari
Aisha gentle
[12/11 6:22 pm] aysha bawa💅🏾: [12/11 5:57 pm] aysha bawa💅🏾:
🎀🎀AZLA🎀🎀
Na
✍🏽
Aysha Bawa
Part 2
Page 22
_*fin*_
_washà gari da safe tah hada masu homemade macaroni soup da orange juice_
_"what azla macaroni soup fa,am not into this nikam" "haba just try it mana my
hero😉" "but frankly speaking its so yuks...." Bai karasa magana ba sbd spoon daya
dah yakai na soup_
_"how did it taste" "actually bad,but i'll help you by shan wannan for once" "hmmm
na dai ji" tana shan nata tana kallon shi ta gefen ido_
_har ya shanye bowl ya dauki serving spoon zai kara dah sauri ta rike hannu
shi,tana batun chocking da abinci_
_"ummm to be frank kin cinye" "yeeeeeee I knew it" haka suka cigaba da zama cikin
jindadi dah kaunar juna,sai fadan da baza'a rasa ba,Yau dah gobe sai Allah_
_junior na gidan grandparents dinshi,su king da tawaga shi sun koma sai dai ah koda
yaushe suna waya,kuma zasu zo auren ya Abdul_
_bayan wata uku da weeks da dawowa azla,sai shirye-shiryen auren Abdul sukeyi su ya
big da small duk sun halara sai shire sukeyi "ke wai azla tunda aka fara biki baki
dai2 kullum cikin cin motsin baki kike_
_"ohhh wato ya small kin samun ido ko toh ciki nake da wata biyu" "kekam ba kida
kunya" "eh naji Ina abun kunya btwn ni dah ku,sai kace ban taba haihuwa ba"," azee
baby kamar bah ke bah wlh"_
_"bari kawai ya big,ni kai nah nasan nayi iya shege Allah dai ya gyara" "amin2
kedai"_
_Azla tah haifo yarta mai kyau aka sah mata suna maryam afrah,haka sukayi ta zaman
su so dope_
_ah haka na fara hada kayà nah Dan komawa gidan mu na gama daukar ma miss da ummei
labarin azla da mijin tah ashraf_
Alhamdulillah
Allah yasa kun amfana dah ko kadan n aciki,kuma littafi na nah azla yana nuna
haquri na dah kyau,sannan duk laifin mutum yafiya shine best solution matukar bai
saba mah mahalicin mu ba,Allah yasa mu dace.
Godiya gah