Gatari
Appearance
gatari | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | hand tool (en) , separation device (en) da artificial physical object (en) |
Name (en) | digka |
Amfani wajen | lumberjack (en) da Kafinta |
MCN code (en) | 8201.40.00 |
Gatari, wani kayan amfani ne da ake saran itace dashi a gida ko a daji ko wajen saran wani abu [1] Wato dai shi gatari harkar datse-datse ake yi dashi. Hausawa sukanyi wata karin magana sukan ce "Idan mutum ya ce zai hadiye gatari sai ka rike masa kotar" wato idan ka hana mutum abu yace sai yayi sai ka barshi yayi. Ko kuma suce "Allah tsari gatari da saran shuka" [2] wato Allah ya kiyaye inyi kaza da kaza.
Hotuna
-
Ana amfani da gatarin wurare da dama
-
Gatari
Manazarta
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-17. Retrieved 2021-04-17.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-01-24. Retrieved 2021-04-17.