Affo Erasa
Appearance
Affo Erasa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lomé, 19 ga Faburairu, 1983 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Togo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 75 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 190 cm |
Afo Omorou Erassa (an haife shi ranar 19 ga watan Fabrairu 1983) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Togo wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.[1]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Erassa a Lomé. Ya taba taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Clermont Foot a Ligue 2 da AS Moulins a cikin Championnat National.[2]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Erassa memba ne na tawagar kasar Togo kuma an kira shi zuwa gasar cin kofin duniya ta shekarar 2006.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Affo Erassa at FootballDatabase.eu
- Affo Erasa at Soccerway
- Affo Erasa at National-Football-Teams.com