BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Iran ta harbo jirgin leƙen asiri mara matuƙi a Mashigar Hormuz
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 20/09/2026
Rabiu Ali: Ɗan ƙwallon Kano Pillars da ya zama abin koyi ga matasa
A yau, idan aka ambaci Kano Pillars, akwai yiwuwar sunan da zai fara zuwa zuciyar mutane shi ne Rabiu Ali.
Ta yaya ake kare Makka da sauran wurare masu tsarki a Saudiyya?
Ma'aikatar Tsaron Saudi Arabia ta sanar cewa rundunar kariyar sararin samaniya da ke amfani da waɗannan makamai ce ke da alhakin "kare wurare masu tsarki da kuma hana barazanar hare-haren sama a kan su."
Atisaye 4 da ke taimakawa wajen ƙarfafa wuyan hannu
Ko domin rubutu a kwamfuta ne ko kuma riƙe kofi, yana da matuƙar muhimmanci a kasance da lafiyayyun wuyan hannu a rayuwar yau da kullum.
Fitattun matan arewacin Najeriya da ke cin riba da shafukan sada zumunta
Baya ga wannan shafukan na taka rawa wajen ilmantarwa da nishadantarwa har da zama kafar tallata haja ga ƴan kasuwa, manya da matsakaita da ƙanana.
Ƙasashe biyar da likitocinsu suka mamaye Birtaniya
Ƙididdigar na nuni da gagarumar gudunmuwar da ƙwararrun Najeriya ke bayar wa a fannin kiwon lafiya a Birtaniya, amma hakan na faruwa ne a yayin da ake ƙara nuna damuwa kan ƙarancin ma'aikatan lafiya a Najeriya.
Mayakan Houthi sun kai hari a birnin Riyadh
Mahukuntan Saudiyya sun ce sun kawarda wani makami mai linzami da aka harba zuwa Riyadh a farkon wannan rana, sai dai ba su tabbatar da wasu ƙarin hare-hare ko asarar rayuka ba.
Ana zargin an fesa wa masu haƙar ma'adinai wani abu kafin mutuwarsu- Bago
Gwamnan ya ce bai san da kama masu haƙar ma'adinan ba, ko kuma yanayin da aka tsare su a ciki ba har bayan sun mutu kafin ya samu labari.
An kusa kawo ƙarshen yaƙin Iran sannan farashin mai ya sauka - Trump
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 19/09/2026
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 21 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 20 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 20 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 20 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Atletico Madrid ta doke Real Madrid a wasan hamayya
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 20 zuwa 26 ga watan Satumbar 2026.
Barcelona na iya miƙa tayi kan Haaland, Liverpool ba ta da niyyar sallamar Wirtz
Barcelona na iya gabatar da tayi mai tsoka domin sayen Haaland, yayin da Liverpool ta dage kan riƙe Wirtz, ita kuma Arsenal ke nuna sha'awar sayen Endrick.
Monaco ta shirya sayar da Balogun, Liverpool na sanya ido kan Kees Smit
Ana sa ran Folarin Balogun zai bar Monaco a watan Janairu, yayin da Liverpool ke sa ido kan ɗan wasan tsakiya na Netherlands, Kees Smit, ita kuma Tottenham ta shige gaba wajen zawarcin ɗan wasan baya na Brazil, Arthur Dias.
Yamal ya ce ya fuskanci wariyar launin fata sau dubu
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 14 zuwa 19 ga watan Satumbar 2026.
Arsenal na son Junior Kroupi, Real Madrid na nazari kan Branthwaite
Arsenal na zawarcin matashin ɗan wasan Bournemouth Eli Junior Kroupi, Real Madrid na nazarin yiwuwar ɗaukar Jarrad Branthwaite na Everton, yayin da Chelsea ke sha'awar Nico Williams.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Dalilai uku da suka sa jihar Kano ke da muhimmanci a zaɓen Najeriya
To, me ya sa Kano ke da wannan matsayi da har kusan kowane ɗan takara ke gogoriyon samun ƙuri'unta?
Me dokokin Najeriya suka ce kan tsare wanda ake zargi da laifi?
Lamarin ya sa wasu ke tambayar irin tanade-tanaden da dokokin Najeriya suka yi kan kama mutane da kuma tsawon lokacin da za a iya tsare wanda ake zargi kafin a yanke hukunci a kansa.
Gwamnatin jihar Neja ta sanya dokar hana fita a birnin Minna
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 18/09/2026
Shugaba Tinubu ya nemi a gudanar da sahihin bincike kan mutuwar matasa 37 a jihar Neja
Shugaba Tinubu ya bukaci a gano yadda aka yi kamen, da halin da suke ciki yayin da aka kama su a kai su kurkuku, da adadin mutanen da aka tsare a ciki, da kula da lafiyarsu da kuma abin da ya yi sanadin mutuwar tasu.
Me ya sa shirin Amurka na sayar wa Saudiyya jiragen yaƙi ke janyo taƙaddama?
Shekara da shekaru Saudiyya ta rika fatan sayan jiragen yaƙin masu fasahar zamani a duniya da zai ba su damar mamayar abokan gaba ba tare da sun shirya ba, kuma da wuya a kakkaɓo su.
Dalilai sun nuna cewa Amurka ta aikata laifukan yaƙi a Iran - MDD
Amurka ba ta amince tana da hannu a kai mummunan harin watan Fabrairu a makarantar firamare da ke Minab da kuma wani wajen wasanni da ke Lamerd ba.
Yadda wasu mutane suka kashe ɗan'uwansu suka jefa gawar a masai
lamarin ya faru ne shekara 11 da suka gabata, kuma ƴan sanda sun shaida wa BBC cewa sun kama wasu ƴan uwa bisa zargin hannu a kisan bayan samun bayanai game da lamarin.
Abin da muka sani kan mutuwar masu haƙar zinare a hannun jami’an tsaro a Neja
Aƙalla mutum 37 ne ake zargin sun rasu yayin da suke tsare a hannun hukumar tsaron farin kaya ta Civil Defence bisa zarginsu da haƙar zinare ba bisa ƙa'ida ba.
'Yadda abokaina suka mutu a gabana a hannun jami'an Civil Defence'
Wani mahaifi ya ce ɗansa ya bayyana masa cewa an tara su ne a cikin wani ɗakin tsare mutane tare da abokansa.
Ko yankin Kudu maso gabashin Najeriya zai iya hana ɗan takara cin zaɓen shugaban ƙasa?
A tsarin siyasar Najeriya, jihohi suna da muhimmiyar rawa wajen rabon wakilci a Majalisar Tarayya, rabon albarkatu da kuma samun damar shiga manyan mukaman siyasa.
Mece ce haɗakar siyasa ta "Rainbow Coalition" da Wike ya kafa?
Tun da farko dai haɗakar ta ƙara fitowa fili ne bayan gwamnonin APC sun zargi Wike da musu kutse duk da cewa shi ɗan jam'iyyar PDP ne.
Me bayyanar ɗan Osama Bin Laden a sabon bidiyon alqa'eda ke nufi?
Bidiyon ya kuma nuna Hamza bin Laden, ɗan tsohon jagoran Al-Qaeda Osama bin Laden, a wani bidiyo da ake ganin ba a taɓa ganinsa a bainar jama'a ba.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



