AFFILIATE MARKETING MASTERY IN HAUSA
KARIN HASKE
Idan kasan kazo nan ne kanaso ka samu kudi amma bakaso ka kashe kudi, lokaci da kuma karfinka
saboda ka koya sannan ka samu kudi da abunda ka koya, tou class din nan ba naka bane, zaka iya fita
a group din yanzu, ni ba mai koya mutane yadda za'ayi kudi dare daya bane zan koya muku yadda
zaku koyi abun da zai saka mu samu kudi ne kawa.
Zan koya muku yadda affiliate marketing yake ne kawai kyauta ba wai yadda zaku fara a kyauta ba.
ABUBUWAN DA ZAKU KOYA
Gabatarwa
Menene affiliate marketing
Meyasa affiliate marketing shine best online business
Ya za'ayi ka zama affiliate marketer
Abubuwan da suke cikin AMM Course
Kiyayewa
GABATARWA
Da farko dai inaso na gayamuku cewa babu abu mai kyau da zaka sameshi da sauki ko kyauta idan
har kana tunanin fara samun kudi a kyauta tou ya kamata kayi aikin akan tunaninka.
Abunda nakeso a wajenku shine ku nutsu ku saurare ni saboda ku fahimci abunda zan fada muku.
MENENE AFFILIATE MARKETING: affiliate marketing yana nufin tallata wata haja mai
muhimmanci saboda ya taimaki wanda yake bukata, kai kuma sai a biyaka commission idan
an siya abun.
Ko kuma, wani kasuwanci da yake kunshi tallance-tallace inda zakayi tallen wani abu idan ka siyar da
abun za'a biyaka commission.
Misali: Ace akwai wani shago a kasuwa inda ake siyar da kujeru, sai mai shagon yace ka samo mishi
mai siyan kujerun nan duk wani mutum daya daka kawo ya siya wannan kujeran a dalilinka zai biyaka
commission. A kaddara kujeran nan dubu hamsin 50k ce sai yace maka duk wanda ya siya kana da
kashi hamshin (50%) na wannan kudin kujeran kaga kenan duk kujera daya da aka siya kana da dubu
hamsin da biyar (25k) kenan, a kaddara sai ka kawo a siya kujeru goma (10) kaga kenan ka tashi da
dubu Dari biyu da hamsin (250k).
MEYASA AFFILIATE SHINE MAFIFICIN ACIKIN KASUWANCIN ONLINE
1. Baya bukatan wani kwarewa ta musamman, saboda haka kowa zai iya yi.
2. Zaka iya yin business din daga ko ina.
3. Affiliate marketing bazai hanaka zuwa aikinka ba.
4. Business ne wanda ake samun kudi sosae dashi
5. Baya bukatan sai ka kirkiri abunda zaka siyar.
6. Babu ruwanka da asara
7. Business mai kyau ga dalibai, mai'aika, mata da maza.
8. Baka bukatan computer kafin ka fara wannan business din
9. Wayarka da Internet kawai kake bukata.
Nasan yanzu kuna ta tunanin nawa ake iya samu daga affiliate marketing, amsar itace babu irin kudin
da bazaka samu ba da affiliate, idan xaka iya yin sales Dari tou za'a biyaka commission dinka.
YADDA ZAKA ZAMA AFFILIATE
Ko wanne business ko wani abu da zakayi na rayuwa yana bukatan ilimi, wannan dalilin ne yasa muka
kirkiri course mai suna Affiliate Marketing Mastery In Hausa.
Wannan course din anyi shi ne da harcen Hausa domin mutanenmu yan arewa da basa jin turanci ko
kuma basa fahimta sosae suma su koyi affiliate marketing kuma kaima ka fara samun kudi. acikin
wannan course din shine zaka koyi affiliate marketing harka fara domin kaima ka dinga samun kudi a
yanar gizo.
Abubuwan da suke cikin Affiliate Marketing Mastery In Hausa (AMM)
1. Gyaran Mindset
2. Affiliate Marketing
3. WhatsApp Marketing
4. Leads Generation
5. Sales Closing
6. Offer Creation
7. Content Creation
8. Facebook ads
9. Instagram ads
10. WhatsApp Automation
11. Graphic Design
Yadda zaka sama successfully da affiliate marketing
Gargadi!!
Wannan ba kasuwancin sha yanzu magani yanzu bane dan haka yana bukatar hakuri.
Dole se ka zauna ka kalli videos dinnan gaba daya ka fahimta kuma ka koyi abunda aka
koya maka.
Dole se ka aikata abunda aka koya maka
Dole se ka siyar da product sannan a biyaka commission.
Wannan kasuwanci na bukatar dauriya, da hakure da dagewa.
In wannan abu kasuwanci ne da zaka iya to ka karbi link din yanzu domin siyan AMM
course tun kafin a kara mai kudi.