Jump to content

Adamawa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Adamawa jiha ce a arewa ta gabas a ƙasar nijeriya.Tana da ƙabilu masu yawan gaske da kuma shaharanrun mutane.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Ni bafulatani ne ɗan jahar Adamawa.

English

[gyarawa]

State

Manazarta

[gyarawa]