illa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman illa ya samo asali ne daga kalman larabci illa'
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]kalma illa na nufin al’amari na cutarwa musamman na raunatawa.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): harm
- Larabci (Arabic): darar watalaf - ضرر وتلف
- Faransanci (French): préjudice
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 140. ISBN 9789781601157.