Jump to content

Ibrahim Mandawari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 21:57, 29 ga Yuli, 2023 daga Hauwau sulaiman (hira | gudummuwa) (New article)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

Ibrahim Mandawari

Tsohon jarumi ne a masana antar fim ta Hausa wato kanniwud ya fara tun yana matashi yanzun ya zama dattijo a masana antar fim Yan fitowa a matsayin UBA a masana antar, kyakkyawan jarumi ne Wanda yake Hawa matsayin gwamna a fim ya hau abin daidai .[1]

Takaitaccen Tarihin Sa

Ibrahim muhammad Mandawari Wanda ya Bada gudummawa gurin Gina masana antar jarumi ne Kuma furodusa ne. An haife shi a 15 ga watan ugusta a unguwan municipal Wani yanki a jihar Kano. Ya shigo masana antar fim a shekarar 1999, Yana zuwa training a gidan radio da talabijin domin ya Kara Gina career nasa. Yayi fina finai basa kirguwa a masana antar, yayi furodusin sama da hamsin shi da kansa

  1. https://www.bbc.com/hausa/media-55561914