Abu Ammaar Yasir Qadhi
Abu Ammaar Yasir Qadhi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Houston, 30 ga Janairu, 1975 (49 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni | Memphis (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Musulunci ta Madinah Yale University (en) University of Houston (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Malamin akida da university teacher (en) |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
Yasir Qadhi (ana kuma furta Yasir Kazi[1]) musulmi ruwa biyu ɗan Pakistan da Amurika kuma malamin addinin Musulunci ne. Tun a shekara ta, 2001, yake riƙe da matsayin Shugaban sashen harkokin makaranta a jami'ar Al-Maghrib Instituƙasa mi'a ce ta musulunci kuma ta kasa da ƙasa wadda ke a garin Houston a jihar Texas ta kasar Amurika. Yana kuma koyarwa a sashen addinai na jami'ar Rhodes College a birnin Qadhi ya rubuta litattafai masu yawa kuma ya koyar sosoi a fannin addinin musulunci. A shekara ta, 2011 The New York Times Magazine Andea Elliott Ya baiyana Qhadi da shararren mutum a duniyar musuluncin Amurika."[2]
Farkon rayuwar sa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Qadhi a garin Houston Iyayen sa yan ƙasar Pakistan ne.[2][3] lokacin da Qadhi yana ɗan shekara biyar, sai ahalin sa suka koma birnin Jiddah na ƙasar Saudiyya, inda yayi makarantun addinin musulunci. Cikin shekara biyu ya kammala babbar makaranta.[2] Ya dawo kasar Amurika inda ya samu digirin sa a fannin harhada dalasumai jami'ar University of Houston.[4]
A lokacin da Qadhi yana da shekara 17 ya samu goyon baya na malamin sa Ali al-Tamimi.[5][6] Qadhi yayi karatu a wajen Al-Tamimi, kuma Qadhi yace ko wanne matsayi yahau to wannan malamunne ya dorashi a hanya."[7] An yanke ma Al-Tamimi hukunci a watan Yuli na shekarar 2005 hukuncin daurin rai da rai a kasar Amurika bisa zargin tunzura ta'addanci.[8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Archived copy". Archived from the original on 2011-08-12. Retrieved 2014-03-24. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)CS1 maint: archived copy as title (link) - ↑ 2.0 2.1 2.2 Elliott, Andrea (April 17, 2011). "Meyasa Yasir Qadhi yake magana game da Jihadi" Archived 2013-04-27 at the Wayback Machine, The New York Times.
- ↑
O’Leary, Mary E. (January 4, 2009). "An American Muslim envisions a new kind of learning". New Haven Register. Archived from the original on 2017-09-11. Retrieved September 10, 2017. Unknown parameter
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedhch
- ↑
"An American Cleric - Interactive Feature - NYTimes.com". www.nytimes.com. Archived from the original on 2016-03-09. Retrieved 2016-03-02. Unknown parameter
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑
Elliott, Andrea (2011-03-17). "Why Yasir Qadhi Wants to Talk About Jihad". The New York Times. ISSN 0362-4331. Archived from the original on 2016-03-08. Retrieved 2016-03-02. Unknown parameter
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑
Macedo, Diane (2010-08-09). "Plans to Build Massive Islamic Centers Raise Concerns in Tennessee | Fox News". Fox News (in Turanci). Archived from the original on 2016-03-06. Retrieved 2016-03-02. Unknown parameter
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑
Markon, Jerry (2005-07-14). "Muslim Lecturer Sentenced To Life". The Washington Post (in Turanci). ISSN 0190-8286. Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2016-03-02. Unknown parameter
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help)