David Abagna
David Abagna | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ghana da Tamale, 9 Satumba 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Dagbani | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | attacking midfielder (en) |
David Sandan Abagna (an haife shi a ranar 9 ga Satumban shekara ta alif ɗari tara da casa'in da takwas 1998A.c) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne a ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a gasar Firimiyar Ghana mai suna Ashanti Gold . Ya taba buga wa Wa All Satars wasa daga shekarata 2016 zuwa 2019, a yayin lashe gasar sa ta farko a kakar wasa ta farko.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Abagna a garin Tamale da ke Arewacin Ghana. Ya fara harkar sa ta kwallon ƙafa ne tare da kungiyar Tamale wacce take Zaytuna Babies. Daga baya ya koma Wa All Stars FC a cikin shekarar 2016 gabanin wasannin gasar Premier ta Ghana na 2016.
Harkar Kwallo a Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Yulin 2017 yana da shekara 17, Abagna ya samu makararren kira zuwa ga kungiyar kwallon kafa ta Ghana A ', gabannin wasannin share fage na CHAN na 2018.
Harkar Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2018, Abagna ya shiga cikin Jami'ar Nazarin Ci Gaban, don yin karatun difloma a bangaren Ilimi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- David Abagna at Global Sports Archive
- David Abagna at Soccerway