Jump to content

Fari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fari
launi da HTML4 named color (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Haske da achromatic color (en) Fassara
Gajeren suna W
SRGB color hex triplet (en) Fassara FFFFFF
CSS color keyword (en) Fassara white
Hannun riga da Baki (Black)
Farar faifa

Fari dai nau'i ne na kala dake banbanta launi, shi dai fari ana nufin abu mai haske wanda hasken da ya haskaka sosai. A wata hausar kuma fari yana nufin rashin ruwan sama wanda ke shafar gonaki. Gona tayi fari ta kone.

Ma'anar Fari

[gyara sashe | gyara masomin]
farar fulawa

A duk lokacin da ake ce ga wani abu fari to zamu ga ana kyautata zato akan shi kuma hana san abun saboda hakan ya samo asali ne tun daga na'uin kalar ta fari da ake ganin ta da kyau.

Abubuwa farare

[gyara sashe | gyara masomin]

1.Tantabara 2.Takarda 3.Alli Da dai sauran su. [1]