Kogin Comail
Appearance
Kogin Comail | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 14°46′13″N 39°25′51″E / 14.77032°N 39.43079°E |
Kasa | Eritrea |
River mouth (en) | Red Sea |
Kogin Comail(wanda kuma aka rubuta Komalie ) yana da tushensa tsakanin garuruwan Adi Keyh da Senafe.Yana gudana zuwa Gabashin Escarpment na Eritrea har zuwa ƙaramin garin Foro kusa da bakin tekun Bahar Maliya.A wannan lokaci ya hade da wasu koguna guda biyu, kogin Aligide da kogin Haddas.Daga nan sai ta ci gaba har sai ta shiga cikin Bahar Maliya.:2
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin kogunan Eritrea