Jump to content

Kalkuleta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
abin lissafi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na kayan aiki, electronic device (en) Fassara da calculating tool (en) Fassara
Amfani counting (en) Fassara, evaluation (en) Fassara, computation (en) Fassara da calculation (en) Fassara
Bisa adding machine (en) Fassara
Wanda yake bi adding machine (en) Fassara
Maƙirƙiri Paulus van Leeuwen (en) Fassara da Dietrich Lubs (en) Fassara
Lokacin farawa 1960s
Has characteristic (en) Fassara model of calculator (en) Fassara
Source of energy (en) Fassara electrical energy (en) Fassara da solar energy (en) Fassara
Amfani wajen masanin lissafi
Uses (en) Fassara function (en) Fassara da order of operations (en) Fassara
Digital equivalent of (en) Fassara mechanical calculator (en) Fassara
kalkuleta
Na'urar lissafi
na'urar lissafi

Kalkuleta wata injin lantarki ne mai sauki da ake amfani dashi wajen yin lissafi, kama daga asalin lissafi da kuma hadaddun ilimin lissafi.

An kirkiri kalkuleta ta farko a shekaran 1960,an samar da kalkuletz mai girman aljihu a shekarar 1970,musamman bayan wanzuwar 4004,kalkuleta ta zamani ta fara ne daga mai arha,wadda aka bayar a kyauta.Sun zamo sanannu a tsakiyar shekara ta 1970 saboda samr da ita da akayi wajen rage girmanta da kuma tsadar ta.A bayan karshen shekaru goma,farashin su ya sakko a inda kowa na iya mallakarta sannan kuma suka zama gama gari a makarantu.

Kari da manufar gaba daya kalkuleta,akwai wadanda aka tsara su musamman saboda kasuwanni.Misali,akwai kalkuleta ta kimiyya wanda suka kunshi wani irin lissafin da ya shafi alaka tsakanin kusurwowi da kuma sassa da kuma kididdigar lissafi.Wasu kalkuletocin ma suna iya yin lissafi irin yanda kwanfuta keyi,ana iya amafani da kalkuleta mai hoto wurin nuna maánar asalin layi.A shekarar 2016,kalkuleta ta asali bata da tsada amman kalkuleta ta kimiyya da daukar hoto suna da tsada sosai.A lokacin da aka samr da salular hannu da makamantansu,kuma ana amfani dasu a koína,sun rage zama gama gari akan farkon da aka samar dasu.A shekarar 1986,kalkuleta na wakiltar kimanin kashi arbaín da daya cikin dari 41%^a manhajar cikin kwamfuta wurin samar da bayanai.A shekarar 2007,wannan ya ragu kasa da 0.05%.[1]