Hanyar Shiga ta Sarki Fahd
Appearance
Hanyar Shiga ta Sarki Fahd | |||||
---|---|---|---|---|---|
gadar hanya, international bridge (en) , causeway (en) da bridge–tunnel (en) | |||||
Bayanai | |||||
Bangare na | Bahrain–Saudi Arabia border (en) | ||||
Farawa | 1981 | ||||
Suna a harshen gida | جسر الملك فهد | ||||
Suna saboda | Fahd na Saudi Arabia | ||||
Ƙasa | Saudi Arebiya da Baharain | ||||
Kayan haɗi | reinforced concrete (en) | ||||
Date of official opening (en) | 12 Nuwamba, 1986 | ||||
Giciye | Persian Gulf (en) | ||||
Shafin yanar gizo | kfca.com.sa | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya |
King Fahad Causeway babbar hanyar shiga Saudi Arabiya da Bahrain ne . Tunanin yin hanyar shine don inganta alaƙa a tsakanin Saudiyya da Bahrain. Binciken ya fara a 1968. Ginin ya fara a 1981. A 1986 aka buɗe shi ga jama'a.[1]|
A cikin 2008 akwai matsakaita na fasinjoji 48,600 kowace rana.
-
Hanyar ta ratsa a Teku
-
Gadar hanayar
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Toll on King Fahd Causeway to rise from Jan. 1". Arab News. 11 December 2015.