Jump to content

Pays de la Loire

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pays de la Loire
Pays de la Loire (fr)
Broioù al Liger (br)


Suna saboda Loire (en) Fassara
Wuri
Map
 47°25′03″N 0°51′18″W / 47.4175°N 0.855°W / 47.4175; -0.855
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Administrative territorial entity of France (en) FassaraMetropolitan France (en) Fassara

Babban birni Nantes
Yawan mutane
Faɗi 3,853,999 (2021)
• Yawan mutane 120.13 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Labarin ƙasa
Bangare na Western defense and security zone (en) Fassara
Yawan fili 32,082 km²
Wuri mafi tsayi Mont des Avaloirs (en) Fassara (416 m)
Sun raba iyaka da
Brittany (en) Fassara
Centre-Val de Loire (en) Fassara
Nouvelle-Aquitaine (en) Fassara (1 ga Janairu, 2016)
Normandie (1 ga Janairu, 2016)
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 4 ga Yuni, 1960
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Regional Council of Pays de la Loire (en) Fassara
• Gwamna Christelle Morançais (en) Fassara (21 Oktoba 2017)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 FR-PDL da FR-R
NUTS code FRG
INSEE region code (en) Fassara 52
Wasu abun

Yanar gizo paysdelaloire.fr
Facebook: regionpaysdelaloire Instagram: paysdelaloire Edit the value on Wikidata
Pays de la Loire

Yankin Pays de la Loire (ko Pays de la Loire, da Hausanci ƙasar Lwar - daga kogin Lwar ko Loire) ta kasance ɗaya daga cikin yankin gwamnatin ƙasar Faransa; babban birnin yanki, Nantes ne. Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan uku da dubu dari bakwai da hamsin da bakwai ne. Shugaban yanki Christelle Morançais ne, parepen yanki Claude d'Harcourt ne.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.