Tashar Tennoji
Appearance
Tashar Tennoji | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
天王寺駅 | |||||||||||||||||||
Wuri | |||||||||||||||||||
Ƴantacciyar ƙasa | Japan | ||||||||||||||||||
Prefecture of Japan (en) | Osaka Prefecture (en) | ||||||||||||||||||
City designated by government ordinance (en) | Osaka | ||||||||||||||||||
Ward of Japan (en) | Tennōji-ku (en) | ||||||||||||||||||
Coordinates | 34°38′50″N 135°30′50″E / 34.64736°N 135.51389°E | ||||||||||||||||||
History and use | |||||||||||||||||||
Ƙaddamarwa | 14 Mayu 1889 | ||||||||||||||||||
Suna saboda | Tennōji (en) | ||||||||||||||||||
Station (en) | |||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Tracks | 17 | ||||||||||||||||||
|
Tashar Tennoji (天王寺駅, Tennoji-eki) tashar jirgin kasa ce ta fasinja dake cikin birnin Osaka, Japan, wanda Kamfanin Railway na Yammacin Japan (JR West) ke gudanarwa.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An bude tashar Tennoji a 14 ga Mayu, 1889. Tare da keɓantawar Layin Jirgin ƙasa na Japan (JNR) a ranar 1 ga Afrilu, 1987, tashar ta kasance ƙarƙashin ikon Kamfanin Railway na Yammacin Japan.
Kididdigar fasinja
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin kasafin kuɗi na 2019, matsakaicin fasinjoji 740000 ne ke amfani da tashar kowace rana.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin tashoshin jirgin kasa a Japan