Bayani kan maƙalaMarubuci, Redacción*Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC News MundoMintuna 31 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 8 Guadalupe, Lourdes, Fatima, Pilar, Dolores, Candelaria ko Coromoto. Mene ne ya haɗa duk waɗannan sanannun sunayen a tsakanin mabiya ɗarkara Katolika suka haɗu? Dukansu sunan mutum ɗaya ne: Maryam, uwar Annabi Isa. Abin da ke sama yana nuna cewa